@harbceey: Wani zai ga bottle kawai, amma ni na san irin wahalar da na sha kafin ya cika. 🥹🤍 Tun ƙarfe 5:00 na yamma nake production, ban gama ba sai 7:40. Duk wannan saboda ina son ku samu ingantaccen turare. Ku tallafa wa kasuwancina da odarku. Allah ya saka da alheri. ❤️✨#maradiniger🇳🇪 #nigeriantiktok🇳🇬 #ghanatiktok🇬🇭 #niameyniger🇳🇪💃🏻🔥 #creatorsearchinsights @harbceey backup