@danuwa.rano.tv: Alh. Shehu Yusuf Kura ya zo da bankaɗa🔥 #politics #kano #kwankwasiyya #2027Elections #danuwaranotv

Dan'uwa Rano TV
Dan'uwa Rano TV
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 22 July 2026 05:53:10 GMT
63747
3244
40
333

Music

Download

Comments

naschamo
𝑵𝒂𝒔𝒊𝒓 𝑪𝒉𝒂𝒎𝒐 :
2026-07-22 12:08:05
9
mustaphafaira6
@Mustapha faira :
obi kwankwaso is OK insha allah
2026-07-22 22:07:48
3
ahmadddy
Ahmaddyy :
Koma baije makaranta ba Muna kaunar shi Kuma zamu zabe shi in sha Allah
2026-07-22 21:40:55
3
abdullahimuhamm9967
AbubakarShanono. :
aminu Abdulsalam a 1986 ya gama HND a kano polytechnic a dawa ce kawai bashi da academic scandal
2026-07-22 10:00:03
3
bgaladima47
Buhari_galadima :
to fa
2026-07-23 08:32:30
0
aminu.kano074
AMINU KANO :
Daga Baya aka chanji Sunna zuwa polytechnics
2026-07-22 14:52:31
1
user371593030181
tasiu abubaka :
kajimaganar gaskiya
2026-07-23 05:45:27
0
nafiusani421
𝑁𝑎𝑓𝑖'𝑢 𝑠𝑎𝑛𝑖 :
kano akwai mutane wallahi😊
2026-07-23 15:25:33
0
mustapha.sani40
Mustapha Sani :
primary ce yayi 1966-1972 dan Allah a dinga dubawa kada ayi abu da qiyayya
2026-07-23 17:02:30
0
ibrhahim1
ibrahim :
Wannan gaskiya ne wallahi 😅😅😅
2026-07-22 06:41:07
1
sanisuleman34
Abban-Fati :
N D C
2026-07-22 09:33:03
2
alamunaagrochemicals
Alamuna agrochemicals :
gaskiya ne
2026-07-22 10:28:08
1
ourssoubasamaila
samaila samaila :
karyaci kawai NDC kawai
2026-07-22 11:01:52
2
ibrahim.kabiru.la
Ibrahim Kabiru Lawan :
shi tunimbum waye ya ƙwace masa
2026-07-22 06:59:13
2
aminci.textile
aminci textile :
wannan ai bama mtsala bace da za a zo ana maganrta domin bazai hana komai ba
2026-07-22 09:52:34
2
user5301847545428anas
MAIGIDA RGG :
Amma stuff yayi gardama tunda kunyarda da tunubu Shima dole kuyarda
2026-07-22 10:49:21
0
maishadda2525
KANO MY CITY MY STATE :
kaje INEC kaduba abinda yasa
2026-07-22 20:21:22
0
maiyasindanja
Mai yasin danja :
hhhhhh Allah ya kyauta hassadace take damunku haka zakumutu Kwankwasiya Amana Dan gwarzo is coming
2026-07-23 03:38:16
0
salisu.kankani55
Salisu Kankani :
tininbu a ina yai degree
2026-07-23 18:54:11
0
one.love1501
One love :
koma dai Bai taba shiga aji ba ahaka zamu zabeshi
2026-07-22 22:18:45
0
fatee20sher23
ABDULLAHEE M GARBA FAGGE. 786 :
shehu kura kayi hkr ma bb wahala shima yasan ba zaici ba. kuma kayar dasu za muyi
2026-07-23 10:43:44
0
mtsks1
Magic :
wannan ikrarin ba daedae yake ba
2026-07-22 12:48:43
0
nafiusani421
𝑁𝑎𝑓𝑖'𝑢 𝑠𝑎𝑛𝑖 :
gaskia kam
2026-07-23 15:23:09
0
elmisbah2
Almisbah :
meyasa dayaci defurty governor ba akwaceba ko alokacin kana zariya ne baka kano
2026-07-22 12:19:14
0
abdullah_yakasai
@Abdullah_yakasai... :
wata sabuwa...😅
2026-07-22 07:27:18
0
To see more videos from user @danuwa.rano.tv, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About