@user2610025430828: larabawa sunzo turawa sunzo🤣🤣🤣#foryoupage #tiktok #viral #foryou #fyp

Nishadi-kyauta🤣
Nishadi-kyauta🤣
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 22 July 2026 05:56:11 GMT
28472
2413
202
328

Music

Download

Comments

yudafxx
YudaFx :
The Dangerous man inya murai ma sunzo🤣
2026-07-22 18:24:31
2
muhammadmar46
maryammuhammad7873 :
is it by fols
2026-07-22 14:15:21
0
umarmaryam463
Mrs Hamza Njummai🥰🖇🥀🕊 :
amma dai yanxu suna kotu ko?
2026-07-22 15:02:23
30
user54742867349347
Alhaji :
hhhhhhhhhhhhhhh
2026-07-22 18:23:48
0
user4816681296153
Ibrahim IB :
wai shi TikTok ina ne capital City nashine 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2026-07-22 18:41:25
0
hassiner22
hassanajeje🦋 :
Honestly, since Hausa musicians have refused to make a song for people named Hassana, please tag Sani Danja for me🥹💔😂.
2026-07-22 18:39:25
0
khadeejher8
🦚🕊️Beautoria🕊️🦚 :
😂😅😂 Ho ni Danja.... u are Dangerously Dangerous
2026-07-22 19:05:31
0
jannatul_firdausee
Jannatul_firdausee :
Naji ance Sanusi yakai kara dama wannan wakar ce?
2026-07-22 17:26:30
6
zainaa.muhammad
Zainaa Muhammad :
jama a dan Allah kubani dama nafashe da kuka 😢😢
2026-07-22 16:57:02
7
anasibrahim1219
YARAN KIRKI :
ni kam na tabbatar da cewa nigeria bata gama da iyayenta lafiya😭😭😭
2026-07-22 14:35:45
5
__almustapha___
SIR ALMUSTAPHA :
mai sarauta........... 😂
2026-07-22 15:58:53
3
namusamman22
emamu :
Wai duk hankalinmu Yana Ina akayi waqoqin nan 😂😂
2026-07-22 16:50:18
5
haauwerh
hauwa_ :
Anya bamu shiga uku ba
2026-07-22 18:24:59
0
stzango
STZANGO :
karkuje can qasa duk emojis ne
2026-07-22 15:45:11
6
gusau4me
Suleiman Shehu Umar :
😏😭
2026-07-22 17:07:28
0
mahmudyahaya456
ameer :
kaiii jama'a waii dole ne
2026-07-22 16:50:10
0
raiyyanu.abdullah
raiyyanu abdullahi :
Wai Dan Allah dukmuna ina akayi wayann zafafan wakar
2026-07-22 17:47:30
0
0had0faffib
Fateema Yahaya :
wai Dan Allah mene sunan wannan waqa🤣🤣🤣🤣🤣
2026-07-22 06:59:04
1
realameer001_
AMEER SHUGABA✨ :
kai mawakin kasar chanawa danjan waka 🥰🥰
2026-07-22 11:36:15
2
bliman001
Bin imam :
wallahi sai da nayi pause na wakar kafin nashiga comments section🤣😂😂🤣 mu yan Nigeria, ko da rikicin wannan wakar ma kawai aka barmu dashi mun dumu😁😁
2026-07-22 18:20:22
1
mansourmourtala45
mansour mourtala :
wallahi najima banyi dariya irin ta yau ba 😂😂😂😂🤣🤣
2026-07-22 15:53:43
1
bakokwanto
Ba-kokwanto :
Allah da gaske comments section yafi wakar dadi
2026-07-22 15:05:04
1
buharimukhtar3
estovar001 :
nifah shiyasaka na zaɓi tiktok sama da sana'a ☺️
2026-07-22 17:34:39
1
To see more videos from user @user2610025430828, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About