@__turakii__: #goviral #foryoupage #sadstory #🥹💔

__turakii__
__turakii__
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 22 July 2026 08:46:16 GMT
10404
452
33
21

Music

Download

Comments

blackgurl567
Black gurl🖤🖤 :
Sorry dear 🥺🥺
2026-07-28 20:56:15
0
apexmedfit
Apexmedfit 🩺 :
Wanan shine yarabani d budurwana su Kullum suna San kadinga basu kula wa kuma they don’t know that a dairly single call daga yarinya makes man proud and feels comfortable 🥺
2026-07-29 09:54:45
0
brrhafsatabubakartijjani
hafseenert ♥️🥰 :
harni zantsaya amin irin haka wlh tuni na kama kaina
2026-07-26 09:05:02
0
namcy214
Namcycool :
Gaskiya ki rabu dashi.Allah zai baki wanda ya fishi.
2026-07-22 13:44:49
2
yyaccessoriesstores1
Y Y Accessories store ✅ :
wayyo dama nine,tama laifi kuma tabaka hkrii 🥰
2026-07-29 12:34:17
0
xee315
user6384904261358 :
waida gaske neh
2026-07-24 22:26:02
1
mubeek00
MUBEEK DIAZ :
dama yasa mu😐
2026-07-29 07:17:41
0
zainab_fashionhub7
ZAINAB_FASHION HUB :
Oni Zainab. 😢😩😕😕☹️
2026-07-26 15:01:03
0
hafsatou270
Unknown 🦋♥️ :
Uhmm rijalu kenan Allah yyi mana zabin alkhairi
2026-07-26 07:31:28
0
bilkisu.garba.bil
Bilkisu Garba Bilkisu Garba :
daga yau kinzama qawata yadda zuciyarki take haka tawa take my sister😢😢
2026-07-27 16:47:24
1
abba.danja3
Abba Danja :
Wai karfe 3 na dare akayi chat din ko 3 na rana ?
2026-07-27 09:47:05
0
amirakabirmuhammad97gmai
mrs Habiby 🥰❤️ :
gaskiya inde kinsan ba lefin dakika masa yake miki hkr kiba xuciyarki hkr in Sha Allah Allah xebaki mafi alkhairinsa😔wlh abinda ciwo
2026-07-22 13:41:25
0
fatimamunir976
£LM££NART🥰🤞🌹 :
hmmmm
2026-07-22 10:38:16
0
apexmedfit
Apexmedfit 🩺 :
Nifa Wlh idan yarinya sotake sedai ni nkirata nahakura Wlh bazan iya b 👌
2026-07-29 09:55:35
0
bilkisu.garba.bil
Bilkisu Garba Bilkisu Garba :
irin soyayyata da saurayina kenan wlh abin bayamin dadi amma kuma Ina matukar kaunarsa wlh
2026-07-27 16:46:39
1
abdurrahman.aliyu39
Abdurrahman Aliyu :
Allah sarki wlhy tabani tausayi😞Ama dae bansan meye tamaka bah ama don Allah inda abun da tayi maka kafada mata kuzata gayra don Allah ana hakuri ruwanan kalillan ce abun da kayi wamutu zaa maka oga don At list koh lkc ka kana bata wlhy data jidadi sae ana hakuri don Allah🙏🙏
2026-07-22 11:05:42
0
user8485451748581
yousrouh✨❣️ :
Allah sarki nisa'u Dan Allah ku Dena wahalar d kanku kan rijalu
2026-07-26 22:36:21
0
investorhaulat
प्रिंसेस खौलत🖤🥀🥹 :
Hmm ka Karya doka
2026-07-22 20:14:38
0
To see more videos from user @__turakii__, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About