sometimes too much of everything is bad she will feel insecure although dole let not be like controlling but guiding her in doing the right thing showing love care and concerns.
2026-07-23 07:35:36
0
Hafsat salihu :
Toh Gaskiya ni dai banida saah a soyayyah 😭😭
2026-07-22 19:43:05
16
M🤍 :
Inyana haka baganan aure far me hakan yake nufi
2026-07-23 07:07:01
1
خديجة عباس محمد ❤️✨ :
innanillahi wainna ilaihi raji'un 😢baya sona nashiga uku😭
2026-07-22 19:07:41
22
Aysh@10 :
Same applies to the girls
2026-07-22 21:47:44
1
𝓜𝓻𝓼 gifted ❤️ :
Sakkkkkk Wanda zan aura 🥰🥰
2026-07-23 08:08:33
0
De drink yard :
that's my husband but seriously I dont see love i only see insecurity 😏
2026-07-23 06:28:52
1
🇳🇪SARAH S.A🇳🇪 :
usmanu banaso takura fah
2026-07-22 17:27:27
6
Matar Jariri 🩷 :
This man is telling the truth
2026-07-22 22:34:00
2
Pharm Hassana :
monitoring, ya so yayi controlling, ALLAH ya gyara mana niyya
2026-07-22 15:59:31
0
Naima Yusuf :
haka mijina yake har kitso tare muke zuwa sbd kar wani ya kulani ni kuma gani nake ya takuramin
2026-07-22 19:29:34
4
💎Mar'atussaliha🤍💎 :
Innalillahi wa'inna ilaihiraju'un 😳
Wlh idan yana min fada Kamar yah Chije Ni😭
2026-07-22 16:10:07
9
Ali Abbas :
coach yadda Basu da hankalin nan ai ba zasu gane ba Kawai ka manta dasu
2026-07-22 13:17:47
6
fatemabentuzahra :
Idan mijine fa🥺
2026-07-22 18:04:21
5
Hon.Mustapha Dankano :
Saboda inawa tawa haka tace mu rabu
2026-07-23 00:07:51
2
ask_of_sallyy Farouk :
Controlling as how
2026-07-23 05:58:03
0
ummulkhair042 :
Nima dai baa sona 🥺
2026-07-22 22:19:24
2
kawu mohammed sani :
Allah yasa bebyna tagani
2026-07-22 17:22:57
6
Faty’s glamz💄Henna🌿& Decor🎈 :
Alhamdulillah 🥰
2026-07-22 23:58:42
4
haumairawarishat :
Takura de awani ringa damuna akan me
2026-07-22 21:08:47
1
Rukayya Sulaiman :
Masha Allah saurayina Yana Sona wlh 💃💃💃
2026-07-22 21:51:52
4
🌸JEDDA .M. FADILA🌸 :
Nikuma nayi zaton bayasona ne nayi zaton hakura ne 😂
2026-07-22 21:30:52
4
hasinat212 :
Billahillazi ba haka bane ni nawa duk abinda ka fada yana mun fiye da haka wlh lahadin nan ya barni ya auri wata
2026-07-22 22:23:20
2
Haidarzaki001 :
Wannan Gaskia 100% 🙏💯🙏👌
2026-07-23 04:53:57
1
To see more videos from user @1usman406, please go to the Tikwm
homepage.