@haiba_graphics_media: Yaranku Nawa? Kuma Nawa Kukeso Ku Haifa😅 #foryou #foryoupage❤️❤️ #titktok ##titktok #fyp #hausa #aureliehermansyah10

HAIBA GRAHICS MEDIA
HAIBA GRAHICS MEDIA
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 25 July 2026 12:00:00 GMT
121432
9779
90
579

Music

Download

Comments

blackgirlcityy
Tintin :
2026-08-10 16:58:22
1
hauwahstores10
Hauwah Stores :
3 zan haifa
2026-07-25 13:02:55
7
zarazaramiibrahim0
bayaaja :
sai yau nafahimci wannnan wakar tun Muna Yara. Allah sarki rayuwa
2026-08-06 13:03:13
2
islamislamislam381
🇳🇪🇳🇪🇳🇪 :
Gouda kouma 12 nike so
2026-07-25 19:33:22
3
user9172933950092
user Amina Chiroma :
🤣🤣🤣 gwarne sai manyan mata munbarsu
2026-08-02 07:08:08
1
elegance0406
Elegance ♥️♥️✨ :
Tubarkallah Masha Allah Allah ubangiji yaa bamu masu albarka 😍❤️
2026-08-02 12:43:34
2
okaabuhislam
Abu Islam Ibn Usman :
wai tana nufin tagwaye ne? please
2026-07-27 20:43:44
1
harunamuktar334
Abba a adam :
dama mu yan nageria akwai injin buga yara
2026-07-25 22:25:32
4
mamanamir2009
Shafaatu243 :
Da kenan yanzu duk munyi hankali 🤣hudu kawai zamuyi Allah ya rayamana
2026-07-28 12:42:58
3
hannatubashirbello3
Haniexxx kitchen :
wlh sai yau na gane me ake fada a Waqar nan🤣
2026-07-27 14:13:48
2
bilkisubk2
[email protected] :
ai sai kubada himma
2026-07-26 16:51:34
1
meeeeerahmuhd
Queen Meeeerah😍 :
Yarana biyu mashaa Allah ubangiji ya raya mana da aminci🥰
2026-07-27 11:33:16
1
jamilausaini57
maman safwan :
yayana bakwai kuma bangamaba insha allah
2026-07-26 18:05:45
1
ummuansarr2
user851117914206 :
Abun ba sauki 😂
2026-07-28 08:45:44
0
maryam_shehu_usman
Meera 💫✨ :
So dama gwanna aki cewa a wakar 🤔
2026-07-26 19:24:57
1
blackgirlcityy
Tintin :
2026-08-10 16:58:10
1
user5785668191227
Fatima Abba Hussain :
Inna duba sai nai dosin 💃💃
2026-07-30 22:01:27
0
rakiyasamaila292
shaibah :
haba yara goma a wanan mahra hmm
2026-08-10 10:33:13
0
zahraabba4
Zahra🌹 :
matar soce take gwanne😅😂 da fa anyi abu😂
2026-08-07 19:14:08
0
To see more videos from user @haiba_graphics_media, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About