@kamshi_by_momieta: Replying to @C.E.O H&M COLLECTION ND MOVE kuyi hkr bani nakar zoman ba😂😂nafadamuku cewa nima jinayi malamai suna fada bawai qirqirowa nayi na fadaba 🤣

Scent_by_momieta
Scent_by_momieta
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 22 July 2026 12:52:39 GMT
47754
2766
52
827

Music

Download

Comments

northern_luxery_caps
Northern Luxury Caps :
shiyasa ma nake pay on delivery mostly
2026-08-18 14:34:50
0
userhaleey
Haleey :
tsakani da Allah malam wasu zasu ce suna son kayanka amma idan basu turo kudi ba sai ka siyo sai suce maka sun fasa
2026-07-23 11:49:12
7
kasongo.mlf
kasongo dramas :
To wanna laifin munayi saidai Allah ya yafemana Amma bazamu Daina ba wlh harsai munyi jarinmu
2026-08-18 11:58:11
0
keystokitchen2
♾️C.E.O home to closet :
dn Allah Abude muyi saving
2026-08-19 16:55:40
0
musadanfary
Musa Danfary El-Samad :
Allah muntuba
2026-08-18 20:54:15
0
chefyarumma
🍕C~Y bistro🍔by Chef Yarumma :
Dan Allah Amin Karin bayani idan mutum yayi order nayi Mai yake Nan 😔
2026-08-13 22:49:06
2
clothest_by_adorables
clothes&styles_by_adorables :
ya Allah 🥺
2026-08-19 04:16:30
0
abvarietiesstore1
🕰️A&B varieties store Abj 🛍️ :
Ya subhanAllah Allah yasa mugyara
2026-08-17 18:43:23
2
abou.haidar.001
Abou haidar 001 :
gah dinga bude mana saving pls
2026-08-19 06:18:58
0
meaturare001
C E O MEA TURARE 💕💯 :
tau ni yanda nake sai na kaima sannan kabani kudi
2026-08-19 00:15:02
0
zaytoongraphics
Zaytoon Graphics Design :
Allah y yafe mana
2026-08-18 14:08:47
0
jameela.abdulraza
Jameela Abdulrazak :
ko mene anfanin rufewar abu Mai anfani munaso muyi reshare
2026-08-14 14:19:52
1
fabrics_by_mariam
Fabrics_by_mariam :
Allah ysa mu dace
2026-07-23 11:04:29
4
shopkhadiora
shopkhadiora :
Wayyoh Allah ka yafe mana toh 🥺
2026-08-17 05:12:29
0
shopbyjeeddancy
CHEFJEEDDANCY 🍲 :
Wllh kafin muyi karfi business din mu yakai haka Wllh haka nake sai muta ne sunsa kudin su Sannan nake musu kayan order 😭Allah k yafe mana
2026-08-14 21:39:10
1
guda.collection
Guda Collection :
innalilahi
2026-08-14 07:01:59
1
..aruus
حبيba.. :
Allah ya saka da alkhairi
2026-08-12 13:12:53
0
aminamohammedmoyi
aminamohammedmoyi :
Allahu Akbar Allah yasa mudace ameen yahayyu ya kayyum
2026-08-16 20:03:13
0
ngoshes_collection
NGOSHE'S COLLECTION :
Astagfirullah Allah yasa mudace
2026-08-15 21:55:36
0
fatimabinta9891
Fatima Binta :
Kuyi screen record
2026-08-15 11:59:44
0
luxuryscents11
Jigawa perfume vendor ⫷⭕❥⫸ :
Masha Allah malam fada masuuu
2026-08-19 19:45:46
0
hasnatou30
Hassana iliyas :
Innalilahi Allah k yafe mana
2026-08-16 15:28:26
0
mkzee.fashion.and.design
MKZee Fashion And Deisign :
Malam mu kuma masu dinki fa zaa turo mana riga ace anason muyi irin ta mu fadi kudi a turo mana sannan mu siya kayan aiki mu dinka
2026-08-15 18:28:21
0
juwiss12
juwiss🥰💕 :
innalilah
2026-08-15 16:57:34
0
tastequest93530859925717
Taste quest :
kin rufe munaso muyi resharing sis
2026-08-12 21:13:22
0
To see more videos from user @kamshi_by_momieta, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About