🤣🤣wait, isnt this the baby that cooks ? Leemah’s little sister 🤣🤣 so cute
2026-08-21 18:09:36
0
Koda :
Aa yo babu Dorine 🤣
2026-08-21 22:45:06
0
Na’ees Thrift :
Naki wasa neh ina bacci baccin safe yaro na yamun aski Wlh Na tsife rabi ban tsefe rabi bah😭🥲 haka na packing Na kulle a leda wlh
2026-07-22 20:48:28
391
Mimi Kabir 🌹 :
Mummy kiyi hakuri duka aesthetics neh 🤣🤣 little chef ta zama interior decorator 🤣
2026-08-21 13:02:23
3
mimi 💐🌸🌷 :
am so sorry
2026-08-21 12:22:25
0
Jarumi :
poor kid, allow her to lick her ice cream in peace 😂😂😂
2026-08-22 04:29:47
0
Ibrahim :
wallahi shiyasa wanda bashida yaro bazan iya bashi yaronaba saboda yara sunada barna inbaka saniba sai kazata muguntane Allah yayi musu albarka allah yakare manasu da kariyarsa
2026-07-23 07:58:16
148
Beauty💞💞 :
Wlhy batada barnama 😂, Toni 🤣😭😅😆 wanka nayi zansa Kaya Ina tsoma hannuna cikin akwatina na tabo Kashi 🤣😭, ashe Kashi tayi a wandon ta tana tsoron karnagane shine akajefamin cikin kaya
2026-07-23 06:50:54
117
stvnlēy :
madam na my chef u dey shout at like this
she was just bored na 🙄🙄🚶
2026-08-21 07:16:25
1
Adorablecuts :
Gsky ta ban dariya ice cream kawai take sha😂
2026-07-22 16:45:31
114
🔐💔Princess Ayush💔🔐 :
wallahi innice saina daketa
2026-08-06 10:02:30
13
ummu Bilal :
Anayi Muna jin dadi, mu teachers mun Baku amanarsu ba duka ba zagi aci gabada gashi, mukuma Muna hutawa
2026-07-23 19:23:13
37
Naima skincare&Aprosidics :
Hmmmm TV yafasamin da muciya Allah yamusu albarka kawai
2026-08-05 12:39:29
44
mamanhaneeph2 :
ni yarona wlh ina bacci nasha maganin mura da yake mura tana damuna. wlh ya dakko iron ya jona awuta aikwa ya dau zafi ya manna min awuya na ubangiji Allah ya shirya mana su
2026-08-06 13:40:23
15
ABBA AMBATO R/LEMO :
wannan ice cream akwai dadi
2026-07-23 06:25:03
21
Hassan Usman 🇳🇬👶 :
Kanki ake ji 😎
2026-07-24 08:51:11
29
Mom Mamiey :
ita dai ice cream dinta ya dameta😂😂😂
2026-07-22 21:02:40
13
BARAYA’S Touch/ kitchen :
Yi hakuri mama Gardin ice cream din yasa bata gane Girman laifin😂😂ki bari ta shanye sai ayi mata fadan
2026-07-22 23:32:51
7
Queen Asom :
😂😂😂😂😂😂 ياشيخة سيبيها في حالها خليها تكمل اسكريمها واتفاهمو بعدين
2026-07-23 04:50:47
8
Sa’idat maraya🌸🍃 :
Ahhhhh wannan rashi dukkane 😂
2026-07-22 20:24:41
46
Amatullah :
kiyi haquri kawai Dan wlh ba nadama ko Daya a idonta🤣
2026-08-04 08:33:50
41
fateemah zarah :
Allah sarki nikam kawai hango dukan dazan mata nake😂🤣
2026-08-04 13:22:05
8
@{ OFFICIAL ISMAIL TJ } :
Akwai wani legend yana nan yana karanta comment baya cewa komai sai murmushi 😁 to ykk bro yimin like kawuce mana✌️
2026-08-04 16:55:35
9
Matar Shafi'u :
yauwa anyi hutun 3rd term yanzu iyaye zasuji ajikinsu za,aga amfanin malamai Allahumma bareek