one of my best Hausa movie. So much lessons and great acting.
2026-08-20 13:21:03
3
M M 7 🥰 :
I wish i can get this kind of love 🥰
2026-08-20 22:34:58
0
RealHusnarty :
Har yanzu aminu saira baiyi series me kyan wannan ba
2026-08-15 13:15:24
254
AR.RAHMAN :
irin wainnan matan sai a film ake samun su🥺🥺🥺
2026-08-17 19:00:34
211
bukarbulama109 :
a beautiful lesson
2026-08-19 22:40:27
0
Adetoyosi :
I miss this movie wlh ✌️✌️✌️
2026-08-20 03:17:39
1
Khali boy475 :
Saira movie 🎥🤔😱🫡
2026-08-19 11:53:14
0
ZEEYTARH :
wllh xan iya fiye da haka
2026-08-18 04:58:50
66
R£GUL@R☠️ :
Allah kabani mace irin wannan mai halin kirki
2026-08-18 09:08:21
32
malam J :
next pls
2026-08-20 10:00:09
0
Hajara Garba :
The thing is don’t embarrass me this much! I would be sooo angry! Gwaji should end the day I married you! Daga gidanmu your main house ya kamata ka kaini! This level of embarrassment go vex me mad! I would be sooo angry
2026-08-19 05:47:26
9
bola Ahmed tinumbu 1100 :
wannan halinsu daya da matata
2026-08-18 07:59:02
28
adamuhusseini271 :
Tachi exam ba carry over
2026-08-17 20:10:15
27
Saminou Hamissou :
ya suna film din na pls
2026-08-15 01:13:31
46
Sadiya Almustapha :
wallahi bazan iyacin wannan jarabawarba 🥺🥺
2026-08-18 16:37:46
13
Maman junior 🇳🇬🇨🇮 :
Ni zan iya fah indai mijin zaiga mutunci na
2026-08-18 11:15:03
10
autar gwaggo :
Takaka bawan Allah. Allah karufa nama asiri duniya da layira. 😭😭😭
2026-08-17 16:03:51
35
𝐴𝑏𝑑𝑢𝑙 𝑇𝑢𝑟𝑎𝑘𝑖0¹ :
Daga wannan season din aka Kare labarina Ni yanzu banma iya kallonsa
2026-08-16 11:10:01
24
S.G_C.F.O SHOW 🇳🇪🇳🇪 +227 :
Wlh hakane gurin nan an tachi kan mu wlh 🥰😂
2026-08-18 07:51:30
9
Ameenu shehu :
Finhaka so zai sa Wlh
2026-08-19 06:33:40
8
FARARE 01 :
wannan gidan a Gombe yake layin gadan dahiru deba G R A 😁😁
2026-08-16 11:13:00
38
ℓσqмαησℓнιqмα :
thesame to me Allah sarki aesha🥰🥰
2026-08-16 11:08:35
14
ubandressing :
Gsky ta lauci bai ba👌
2026-08-17 13:29:13
7
Ibrahim A musa :
gaskiya Antashi kaina da film 🎥 dinnan
2026-08-17 17:50:40
9
xahmad :
akan film din nn mijina ya fara kallon Hausa series
2026-08-15 15:26:23
17
To see more videos from user @kannywood42, please go to the Tikwm
homepage.