@abbansaleem3328: Maulidi bamayi Sallatul fatih bamayi Sallatul tunajjina bamayi Sallatul nariyah bamayi jauharatul kamal bamayi zaga Gari bamayi duk wannan ba Shari'a bane karya ne manzon baisan dasu ba ubangiji Allah kasa sunnar manzon Allah ta wadatar damu