@frontline_visual: Jawabin yanda Gwaman Jihar Katsina His Excellency Mallam Dikko Umar Radda yayi kafin Kaddamar da Asibitin Mata da Yara na Marigayi Hajiya Safara'u Umar Radda da aka Sake Gina a Gidan Dawa, Katsina. #KatsinaLocalGovernment #KatsinaState #katsinastategovernmenthouse #gidandawa #health