@hantsiharbalmedicine: MATSALAR ISTIMNA'I Wato mutane idan akayi maganar istimina'i sai suke ganin kamar karya ake akan matsalolin istimina'i da ake fada. Wanda kuma su masu aikata istimina'i din sunsan akwai wadannan alamomin a jikinsu. Istimina'i jinya ce da take lalata mazantakar namiji ko matantakar mace, tana taba tunani da nutsuwar kwakwalwa, tana taba lafiyar hanyoyin jini da zuciya. Ga wasu daga cikin alamomin Maganin Matsalolin da Istimina'i (Wasa da Al'aura) ke haddasawa. Wannnan hadin maganin na musamman an samar da shi ne ga wadanda larurar Istimna'i ta haddasa musu matsala. Kadan daga cikin illolin da istimna'i ke haifarwa ga wanda ya yi shi ko bayan an daina. ● Kankancewar gaba ● Raunin jiki, raunin garkuwar jiki, ● Jin ciwon kai akai-akai, ciwon baya, ● Fitar maniyyi haka nan kawai. ● Bushewar fatar kan zakari. ● Kankacewar zakari ko sauya masa sigarsa ● Bugawar zuciya da sauri, ● Zubar gashi, ● Kurajen fuska da basu jin magani. Matsalolin Da Istimina'i Yake Haddasawa Ga Mata 1. Radadin jinin Haila 2. Daukewar jinin Haila 3. Yawan zuwan jinin Haila 4. Fitar farin ruwa mai wari ko karni kamar majina 5. Idan budurwa ce zata bude ta rasa budurcinta 6. Lalata Garkuwar Jiki 7. Raunin gani 8. Kurajen fuska 9. Raunin tunani 10. Nauyin bacci 11. Yawan fushi 12. Infection 12. Rashin Ni'ima 13. Bushewar gaba 14. Karyewar Gashi 15. Lalacewar fata 16.Yawan mantuwa Wadanna suna daga cikin irin illolin da zaki samu idan kina aikata istimina'i wato biyawa kai bukata domin gamsuwa a matsayinki na mace, kuma indai mutum ya kasance yana aikata wannan aiki to akwai bukatar ya nemi magani domin samun waraka da kuma kiyaye irin abinda zai iya haifarwa anan gaba. Domin Sayan maganin Istimina'i Zaku Iya Kiranmu 0904313313 #creatorsearchinsight #foryourpage❤❤❤fyp❤❤❤🦋🥀 #video #trendingvideo #pyppppppppppppp

Dr. Khamisu Hantsi harbs
Dr. Khamisu Hantsi harbs
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 23 July 2026 09:11:49 GMT
905
79
0
44

Music

Download

Comments

There are no more comments for this video.
To see more videos from user @hantsiharbalmedicine, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About