Please kiyi mana listing sunayen ingredients da kika sa. Thanks
2026-07-23 11:44:19
15
Autar mama ♥️♥️ :
Ai dole Na following dinki
2026-07-26 21:42:42
1
Maryam maryam :
wlh allah yana da kyau ss wlh allah hum🤐
2026-07-26 13:19:37
2
His wife💖 :
sassaken miye ne pls
2026-07-27 05:35:07
1
Jupiter’s Spices And More :
Ina sayar da komai na nan
2026-07-23 23:25:32
2
mamanhafsatmamanm :
slm don Allah aunty shuwa kishiyata ce naji tana waya wai akawo mata garin batata. don Allah kibani hadin dayake bata batatan
2026-07-23 17:12:06
2
user6290769068278 :
Dan Allah na karshen kimba ne
2026-07-23 18:22:16
0
limat abdullahi 💗💖❤️ :
Location please
2026-07-24 10:03:14
3
R :
ur location please
2026-07-25 09:30:47
1
Mom sudaes & shuraem :
Masha allah anty shuwa allah yasaka da alkhaeri qungiyar mata masu capacity na alfahari dake🥰
2026-07-24 08:41:40
2
Henna By Safiyya :
medamene ?
2026-07-25 17:54:18
1
userZeesmart Mrs.S :
Masha Allah
uban giji ya dafa Miki ya kare ki a duk inda kike Allah ya jibanci lamuranki ya raba ki da sharri duniya da lahira Ra albarkaci rayuwar ki da zuri'ar ki baki daya
2026-07-27 15:20:29
1
Haseenah habbi :
Dole ma nayi following dinki da gudu 🥰
2026-07-26 08:31:02
1
🫧Mrs_Adams❤️🔥 :
Bawan Minene Wanan?
2026-07-25 23:07:28
1
fatiadamu1221 :
slm pls mai ciki zata iya sha ba masala
2026-07-26 16:36:51
1
A²S :
please agayamuna
2026-07-26 06:11:23
1
Baby ♥️ :
Masha Allah
2026-07-24 07:59:03
1
user1620852683097 :
الله الله الله
2026-07-24 19:37:24
1
AUNTYN WALEED & WALEEDA :
walahi nayishi Kuma Nasha.
2026-07-24 11:07:37
1
mamanarfatkanomam :
Masha allah
2026-07-23 10:29:59
1
Umanaf Televisionscollection :
Masha Allah mun gode
2026-07-23 10:23:51
1
tabadawas henna and dsgn🌹 :
meciki zata iyah sha
2026-07-23 20:42:57
4
Zainab jafar :
Allah yasaka miki da Alkairi
2026-07-28 05:00:43
0
aishaabubakar7007 :
wai me ciki tanasha pls??
2026-07-28 14:23:52
0
To see more videos from user @shuwaunique_incense, please go to the Tikwm
homepage.