I hope my whole African continent will make from the deep sleeping 😌
2026-07-23 14:13:33
8
💥HASKEN🌍GASKIYA✅ :
Saudi 🇸🇦 Arabia masifa ce alaji.
wlhi zuwa za ayi a maida su yan ta'adda masu tada zauna tsaye.
shine ma dalilin gina masallatan
se adawo abasu masallacin suitable gur6ata al'ummah
2026-07-23 10:32:50
153
Senior fashion house :
Ni farin cikina daya ne kullun ana kara wayewa, ana samun cigaba Alhamdulillahi
2026-07-23 11:05:22
255
Abdullahi yakubu Yakubu :
Ibrahim kanshi yanakawo wuta
2026-07-23 10:28:49
55
Ibrahim Hussaini :
maganar gaskiya Jami'ar Madina masifa ce a garemu ƴan Nigeria