@umarjafar7475: #arewa #kanotiktok #jibwisnigeria #zamfaratiktok #sokoto #maiduguri #sokototiktok #world #arewa__tiktok #gombetiktok #gombetiktokers #pantami

dietitian. Umar jafar
dietitian. Umar jafar
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 23 July 2026 15:36:16 GMT
58723
4353
57
343

Music

Download

Comments

user3318885760148
user3318885760148 :
amen ya rabbi
2026-07-24 10:07:24
1
adekan003
Adekan :
nidai banga inda akayi cin mutunci ba
2026-07-24 00:41:12
9
atikumd
A_ Solid collection :
Kai pantami Duniya ne
2026-07-23 20:18:43
18
feenahs19
Feenah's Collections :
duk Wanda ya saurara har karshe ze gane babu cin mutuncin Malam a ciki andaiyi aiki da ilimi da shiyasa kawai🙏
2026-07-24 09:10:27
0
usman_naduni
Usman_Naduni :
ka bude mana downloading please
2026-07-23 22:57:20
7
hamzadamatukasu
Albaneey Tukasu :
Wlh Bai Kamata Ta Kaisu Haka Ba Tsakanina da Malan ba Ni Wlh Tausiyi Yake Bani
2026-07-23 21:44:59
8
auwalu.abdulhamid
Auwalu Abdulhamid :
Allah yasa Albarka ya nuna mana lokacin ran tsowa
2026-07-24 06:46:21
3
prozper5
abbasanisabo :
iKON Allah, ba wannan ne yake ta sukar Malam ba? big heart malam
2026-07-24 09:16:37
0
abdurrahmanzakar12
Abdurrahman Zakariyya :
Wai wnnn Ai ne ko Kuma gaske ne, saboda abun akwai daurin Kai sosai
2026-07-23 21:58:17
6
a_b_a_c_h_a
A_b_a_c_h_a :
Yaro yaga shima yafara girma munace masa baby prof
2026-07-23 23:58:20
0
malam_haroun
Malam Haroun :
Mun gode da karin bayni Honorable ishah 🤭😂
2026-07-23 23:56:01
1
charim.jidda
Chari M. Jidda :
hegiya siyasa 😁
2026-07-23 22:00:40
1
maamala001
AMRASH :
Gombe ta malan ce inshallah
2026-07-24 08:54:07
0
user2194813561223
Ubangida Abdulkarim 6212 :
Malam Yace Step Mather 🤣
2026-07-24 07:53:42
0
jibriladomamiya1
Jibiril Dubai :
Ameen ya Allah malan Allah ya faranta @🤝🙏
2026-07-24 02:44:11
0
usman.muhammad123
Usman Muhammad Aliyu :
Allah sarki malam
2026-07-24 05:07:12
0
nurse_musa01
Nurse Musa :
Allah Isa mu wanye Lafiya🤲
2026-07-23 23:58:51
0
aminumisilli
Aminu Misilli :
Social media komi ta ajiye
2026-07-24 00:11:00
0
farukprof
umarfaruk2450 :
Masha Allah Tabarakallah wa Jazakallahu Khairan
2026-07-24 04:05:47
0
rixxee0
Rexxe- man :
Lalle duniya babu halacchi 😂
2026-07-24 07:34:41
2
realmaryangimbiya
Gimbiya yar sarki👍👍 :
A yayi abanza meye yarage malam dashi mudai Gombe sai malam in sha Allahu 👏👏👏👏👏👏👍👍
2026-07-23 21:15:57
17
anisassadalhausawi
Anis Assad :
Allah Sarki yau kuma Pantami abin zagi a wajan sa.... kai jama'a
2026-07-23 20:17:02
7
omar.kaafu
UT. :
Ai wlh daliban yanxu kusan duka en iska ne, wlh ni kai na inada yara 3 da sukai hadda alqur'ani alqur'ani a wajena, amma wlh yanzu 2 daga ciki yanxu haka ko gaishe ni basuwa yi
2026-07-24 06:29:57
2
abdurrahamanyhyibrahim
Audun malan :
Ammane n cinmutunci acikin wan Nan mgn tasa pls kudena hk Dan Allah.
2026-07-24 06:13:32
0
w2luxury.ng
w2luxury.ng :
dole jikin Abdullahi yayita barii lokacin da yake chin mutunciin Malam......
2026-07-23 23:32:21
3
To see more videos from user @umarjafar7475, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About