@dmotech: Replying to @.batoureYadda zaka kashe battery protection domin wayanka ya dinga cika. how to turn off battery protection #phonetips #TechTips #samsungtips #hausatech #androidhacks

DimoTech ⛎
DimoTech ⛎
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 23 July 2026 16:31:05 GMT
21972
2308
55
80

Music

Download

Comments

user594621339
user594621339 :
Thank my friend Nice
2026-07-28 01:45:31
0
aminu.zangina
AMINU_ZANGINA :
samsung users muna jin dadin updates dinka 👍
2026-07-23 16:37:10
3
mazou.m.n.a
🇳🇪MAÂZOU 🇳🇪M N A🇳🇪 :
dan Allah wyana microphone yana bn matsala walokaci zuwa lokaci WhatsApp idannakira nomal kira baya tsayawa
2026-07-27 09:59:46
0
ibrahimauta28
@ibrahimshugaba AI :
pls different samsung a17 nigeria and a17 dubai
2026-07-26 14:27:01
0
sarkii.abdull.yaronmama
Official Mae Gabas ✅✅ ✔️ :
ya zan saka samsung account a wayana 🙏🙏💝
2026-07-23 16:54:48
0
bn.muhammad26
yaron mama :
oga wllh ni nakashe shi anma wayana ya na tsaya wa 78 kawai miye matsalar
2026-07-24 10:10:35
0
awal.chibou
Mali 🇲🇱🥷💪 :
oga Singapour nawa bayayi
2026-07-24 13:21:34
0
agadez.traditione
CRISTIANO RONALDO LE GOAT 🐐⚽️ :
Dan Allah ni matsalata itace idan na hauda network sai wayata tayitarawa dan allah amin maganin. samsing A16
2026-07-25 10:19:36
0
bilyaisahkdmasobap
bilyaisahkdmasoba :
wayana idana ina amfani daita tana makalewa a06
2026-07-27 20:22:41
0
princeabdouleditor
Prince Abdoul :
inah so na chire Samsung account akan wayata na saka nawa amman na kasa shikuma wanda ya saka nashi akai ya kasa sauke shi babu kumah emel din akan waya ya manta password din pls yaxanyi
2026-07-23 21:33:25
0
aleeyouseenekt1t
aleeyouseenekt1t :
dan Allah Ina da s10e Amma Bata daku efootbool da Allah yazanyi
2026-07-24 22:00:32
0
abdulqadiradamu0
Abdul Qadir :
Assalamualaikum oga ya aiki please oga ni sabon Samsung user neh koma wayar da nasiya wlh bata chaji koma sim din ya daina hawa anche na chanza charger Amma har yanxu taki yi wlh dan Allah idan kana da wata idea ka bani
2026-07-24 00:04:04
0
saleboss06
saley bass :
yaza a biya apilkecho🥰🥰🥰
2026-07-24 01:24:04
0
valverde6911
king Khalid691 :
mr Samsung nama magana har sau biyu taya zanyi customise na Samsung ina
2026-07-24 00:13:55
0
aliyu.aliyu7929
Aliyu aliyu :
idan wayar na haka fah
2026-07-26 15:15:30
0
shamsu3635
shamsuddeen⅒ :
mutumina camera na batashiga
2026-07-23 20:59:20
0
user76302613332171
Barouwanka da mata :
Sarki gamasalata sim 1 sim 2 sumgame wuriguda agayamini yazanyi nageara
2026-07-25 09:07:21
0
muhammadsalisu103
m d kano :
me yasa WiFi bayabuduwa
2026-07-24 11:32:48
0
.batoure
✨✨ BATOURE ✨✨ :
ina godiya sarki yayi sosai yanacika 100
2026-07-28 12:26:07
0
abdul.wahabu.nura
Abdul wahabu 💘💚💛Nura :
idan waya tana rage haske daga cikinta tayaya zaayi amaidota daidai..?
2026-07-23 17:00:04
0
mannasari7
ibn abdullahi 0 :
dan Allah innake video recording banajin Muryan kafadamin dan Allah
2026-07-23 21:58:42
0
musaaliyu0344
mossey968 :
nikuma waya na ne innayi hoto saiya fuskar mutum sai takarka ce samsung ne waya s21 amma adaba tryin haka
2026-07-23 18:46:21
0
mahamadou63597
MRIMA OUSMANE :
a07 galaxy store kina inayi sercin abu bayayi
2026-07-24 19:38:02
0
To see more videos from user @dmotech, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About