I think people missed the point. She was simply estimating the cost and expected return under normal conditions, not saying there are no risks. Every business has risks, poultry, fish farming, farming, and even trading.
2026-07-24 10:24:56
2
a.s.a.clothing :
Acikin kaji guda 100 guda nawane zasu mutu??
2026-07-23 21:26:28
277
El padrino :
yeah,sure 😂😂😂
2026-07-24 15:43:04
0
RKY Livestock Production :
sai ki fada musu zai iya kasan cewa 48 su mutu sannan asamu 20 basuyi making weight ba 😂😂😂😂
2026-07-23 21:53:00
93
Muhammad Nuhu Kida :
looks good on paper, try it no worry ur body go tell you
2026-07-25 05:12:10
11
aqilu idris :
wadanda zasu mutu fa ko harda matattun suma a 7k din zaa siyar dasu
2026-07-25 16:01:40
5
Usman yahaya beela :
uban waye yagaya miki ana samin haka
2026-07-23 23:47:22
22
Mansr :
plan a kenan. kin manta da plan b🤔
2026-07-25 02:04:10
7
@sansani :
Baki cire wayanda zasu kasa A yankawa yara ba😂
2026-07-24 13:00:58
9
Musty Boutique🦅🧢 :
Idan kuma duk suka mutu fa😂
2026-07-23 22:31:02
8
SHEIKH KHALID :
Mutuwafa
2026-07-25 12:21:52
1
Nabeela Terrang. :
Iddan babu mortality kenan kuma ina ake sayar da abinci 20,000 watakilan a area ki ne prices dinnan
2026-07-23 20:30:56
6
auwalmuhammad :
idan Kuma 40 sun mutu nawane lissafin😂
2026-07-23 21:31:41
9
Yummycorner.ng :
Wanda zasu mutu fa😂😂
2026-07-24 13:09:08
2
asy_yousuf :
Shikuma azara’ilu nawa zai kwasa nasa😂💔
2026-07-23 21:24:41
5
ÃBB×ÕFFICIAL📿 :
idan duka mutu pah 😁
2026-07-25 11:48:15
0
sagir lawal dansa'ah :
Sae dae baki cirema qaddara nata bane danace
2026-07-23 22:57:43
1
CMBS😎 :
Kenan kodaya bazasu mutuba👍
2026-07-24 00:25:33
2
Mmn. Yanmaza :
To kuma basa mutuwa
2026-07-24 12:30:06
1
my free fish farming tips :
Yo dolema masa kaji InshaAllahu 😂😂😂
2026-07-24 12:09:02
1
ADAMU ALIYU AHMAD GOMBE :
hhhh 😅😅 wannan lissafin AI ne
2026-07-24 16:16:07
0
To see more videos from user @saaderh.poultryfa, please go to the Tikwm
homepage.