@dw_hausa: Naira nawa za ku iya bayar da gudunmawa don ceto Najeriya daga bashin da ake bin ta? #fypシ゚ ##dwafrikatok #tinubu

DW Hausa
DW Hausa
Open In TikTok:
Region: DE
Thursday 23 July 2026 20:30:00 GMT
125958
18060
576
397

Music

Download

Comments

suleimanhamisu95
suleiman_junior :
na u kno that one ooo tinubu must go
2026-07-24 05:41:13
3
uzidanaudu
Danaudu_jr :
Edan yakai nawa ne ake kar6e qasa??
2026-07-23 20:56:57
87
umar_md_agufa
KiNg FaRuQ👑 :
Muhammad Rasulillah SAW ♥️
2026-07-23 20:46:18
83
whiteman757
HALMEEN :
ina account number yake???
2026-07-24 11:26:58
0
s.urwatu544
S.Urwatu❤️💙 :
a sa mana account Number
2026-07-24 12:48:50
0
umarmusakansakali
umar musa kansakali ⚔️🐐 :
Yaushe za'a bayarda jinginarmu ga wayanda aka karbo bashin agurinsu
2026-07-23 21:36:39
24
consultanthafsat
Consultant Hafsat (UMDUTEX) :
Nigeria ayyyy 😂😂😂😂
2026-07-24 05:35:59
0
abdoulaziz71216
Abdallah :
ayiwa annabi salati
2026-07-24 09:25:00
15
yusuf.abdou.salam6
yusuf abdou Salam :
159;000000;000000;000000;0000000😳😳😳😁😁😁
2026-07-23 21:37:42
1
sir__diamond
sir__diamond :
first comment
2026-07-23 20:40:35
1
userabdullahiback0
userabdullahiback0 :
kina da aure kuwa ina ciki🥰🥰🥰
2026-07-24 08:55:16
2
travel.bost.com
Travel bost.com :
wanene ze biya wanda buhari ya ci
2026-07-23 21:29:43
9
white.money213
white money💸💵💰 :
sukarbe kasar Kawai 😳
2026-07-23 21:22:07
6
abubakarabdurrah48
baban hafsat :
akwai Wanda yasaci trelion 210 akarfosu abiya
2026-07-23 20:50:18
16
real_sabon_shata
Real_Sabon_Shata :
na rants da Allah kina burge ni
2026-07-24 00:06:41
3
jagwal_001
Jagwal_001😎 :
Dan girmana Allah kikaranta comment Dina Wlh na tsani tunubu 😢😢
2026-07-23 22:38:01
4
danustaz01
Danustaz :
Ashe ba wata doguwar matsala ba ce. N700k kadai?
2026-07-23 21:50:48
5
online.business2466
Ã✨️📿 :
A daidai Wannan lokacin har zuwa gobe. Mu dage da yiwa Annabi Muhammad (S.A.W) *Salati*
2026-07-23 23:58:16
5
theadministrato001
theadministrator27 :
Banda gidanmu a bashin
2026-07-24 07:37:48
2
auwalyunus4
Itz Auwal yunus :
mama khadeeja kin,bani dariya😆😆😆
2026-07-23 23:53:24
3
kingabdul37
**Seniorman 😎 :
watakila muna lahira Allah yasa mudace🥹
2026-07-23 22:59:20
3
badaweeyerh
Badawweeyerh’s plug jos :
Nima Dan Allah ace Nigeria ta bani bashi😭
2026-07-24 10:26:21
1
shoiding
Scent by Shoiding🤗🤝🛍️ :
Allah yasa kada mu mutu da bashin qasa🤭🤭😂😂asamin acc na biya nawa da yan gidan mu😂
2026-07-24 07:13:43
4
jagwa1122
it's Umar :
Allah Sarki Muna fama da Rashin abinci but su Suna can Suna ciyo mana bbshi
2026-07-24 06:09:39
1
zamani.and.brothers
zamani and brothers :
shikenan ankusa kwace nigeria duk muhuta😳
2026-07-24 06:54:11
1
To see more videos from user @dw_hausa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About