@naguduahmad: Daga Jaruman Shirin Labarina Al-Ameen Buhari (Babba Na Garin Dungu) Shirin Labarina zango na 15 kashi na 12 ya na nan tafe a yau juma'a da misalin karfe 8:30pm na dare a channel din mu ta Saira Movies da ke YouTube da kuma Saira Movies TV da ke Satellite da misalin ƙarfe 9 na daren dai. - Ahmad Nagudu Media Promoter/Manager Labarina Series #Labarina #tiktok #fyp #hausatiktok #Kannywood