In sha Allah wannan wajen shine wajen jindadi da hutunmu badon halinmu da ayyukanmu ba saidon rahaman mahaliccinmu. Allah kasa muda rabo babba duniya da lahira 🤲
2026-07-25 06:51:56
199
hapsee :
Allah kasa muyi kyakyawan karce😭😭😭
2026-07-24 19:00:04
142
Teemancy ❤️ :
Burina nayi aure kafin wannan lokacin 🙏😭😭🙏🙏
2026-07-24 23:00:07
79
Nusaibazkr :
Allah yasa muyi kyakkyawan karshe 😭😭
2026-07-25 12:25:11
22
Aish Muhammad Audi🌹❤️🇸🇦🇳🇬 :
😭😭😭Gidammu Allah yasa mu shiga a sa’a
2026-07-26 18:57:36
13
wafa Muhammed🇳🇬🇳🇪🇱🇾 :
Allah kasa muyi kyakkyawan karshe 🤲 😭
2026-07-25 14:54:09
8
Temmearh :
Allah yasa mudace
2026-07-25 08:20:28
5
IMRANA :
ALLAH KASA MUDACE ALFARMAR MANZON ALLAH SALLALAHU ALAIHI WASANLAM
2026-07-25 11:48:29
7
Ousmane Yacine :
gskyn
2026-07-25 06:03:51
8
MSY :
ubangiji Allah yasa muyi kyakkyawan karshi
2026-07-25 02:20:52
7
House_Of_Kunshama :
Allah kasa qarshenmu yayi kyau
2026-07-25 09:33:26
5
rafiatu ta annabi s🫀a🫀w😍 :
S💚A💚W innalillahhi wainna ialaihirajuun Allah kasa muyi kyakyawan karshe🤲😭😭😭
2026-07-25 08:10:11
5
°💞 ~shatou~💞° :
yah Allah kasamuyi Kyakkyawan qarshe 🤲🏾🥹
2026-07-24 20:25:08
5
hajiya maryam tukur ilali :
Allah yasa muyi kyakkyawan karshe😭😭😭😭😭
2026-07-25 15:32:21
5
official_meemah :
Allah yasa muyi kyakkyawar karshe
2026-07-25 07:41:51
5
babban yaro nô limite :
allahu akbar
2026-07-25 06:02:30
6
JAWAHIR GLOBAL VENTURES LTD :
innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Allah kasa mucika da kyau da imani 🙏🥹
2026-07-25 18:15:02
5
Abba fta :
Allah yasa muyi kyakkyawan karshe
2026-07-25 13:25:11
6
F&S Beauty & Home ⭐ :
Allah yasa muyi kyakyawan karshe 🙏🥲
2026-07-25 08:15:39
18
matar mijin ta in Sha ALLAH :
inna lillahi wa Inna lillahi raji'um ubangiji ALLAH yabamu ikon gyara kuskure mu ubangiji ALLAH yasa muyi kyakyawan karshe ubangiji ALLAH yabamu ikon amsa tambayoyin mu cikin kabari 😭😭😭😭😭😭😭
2026-07-25 08:06:28
7
Princess radeeyah💜🦋 :
innalillahi wa Inna Ilaihirraji'un 😭😭
Allah yasa muyi kyakkyawan karshe 🤲🤲😭
2026-07-25 16:22:44
17
RABI’ATU_ALIYU_SULEIMAN :
Allāhumma innī as’aluka ḥusna al-khātimah😭
2026-07-24 18:49:59
8
usamansani 576 :
ubangiji Allah yabamu saa shiga wanna waje don matsayin annabi Muhammad saw 😭🙏🙏
2026-07-24 20:39:07
37
nusee :
allah yasa yazama mafi farinciki agarimu
2026-07-25 17:16:47
9
فاطمة بنت محمد 💖💝✅ :
allah kasamucikada imani 😭
2026-07-24 17:45:52
15
To see more videos from user @alhmusasfulanialmadani, please go to the Tikwm
homepage.