@husnaluxuryhub: Replying to @haleemadieeya post 6 | part 6 | 🚨 "Na rantse ban taɓa ganin yar ƙauye irin Dije ba! 🤣 Wallahi Adam ya kusa yin hawaye saboda abin da ta yi. 😂👇" 😂 "Ku zo ku ga abin da Dije ta sake yi! Wallahi Anisa ta kasa riƙe dariya, Adam kuma ya rasa haƙuri. 🤣" 😭 "Mutane na ce min Dije ta wuce kima... amma ku kalli wannan episode ku gaya min, wa ya yi kuskure? 😂👇" 🤣 "Na yi dariya har hawaye suka fito! Dije ta sake rikita gidan Adam da wata sabuwar hauka. 😂🔥" #dijeƙaya #lovestory #trending #viral #haussa