Amma Taya mutum zai rayu babu ruwa babu abinci har sama da wata 9 ? 🤔 how ❓️
2026-07-25 23:11:00
56
♥️mostly silent is the best :
akwai tauhidi atareda Baiwar Allahn nan
Allahya bashi lpy
2026-07-25 15:41:51
98
Ultimate_gal :
Zai iya winning Guinness world records fa
2026-07-25 17:37:48
86
Kabir Ibrahim zane :
amma kuma yaushe yake cin abinci kuma yamaganar sallah
2026-07-25 21:14:26
47
life is nothing :
Ayi hakuri Dan Allah wlh nayi Daria 🤣🤣 innalillahi wainnailaihirrajiun
2026-07-25 14:35:09
21
DrHaidarAli :
Masu tambaya abinci abinci while asleep,idan kuna cikin bacci kuna Jin yunwa? Medically any physiological process stop working during sleeping,brain shut down any activities bcos it’s the sole control center for everything (brain)
2026-07-28 19:05:44
20
salisu Shamsuddeen :
wlh dagaske ne anguwan mu daya dashi hayin banki kaduna ni shaida ne
2026-07-27 21:24:53
36
isahgmb :
gaskiya wannan mulkin tunubunkan aigondama barcin
2026-07-25 21:30:38
6
Shatteemah :
To ynxu ya mgnr ibada kodayake lalurace Allah ubangiji yabashi lpy
2026-08-07 12:14:11
5
suhylat651 :
Naga bawanda yayi maganar Abinci??
2026-07-25 18:45:02
20
Mrs laini🇳🇬🇳🇪🇦🇴 :
Allah sarki unguwan mu daya dasu 🥺🥺🥺Allah ya bashi lfy
2026-07-25 16:30:52
18
Nafisat Gambo :
Maganar fitsari da toilet pa?🥹
2026-07-27 07:50:21
7
~🥀Pinky___darling🦋💕🫦🌹 :
Allah sarki ‘ya mace kenan. da namiji ne wallahi zai gaji da ita ya maida ta gida😭
2026-07-30 10:50:03
11
JAWAHIR GLOBAL VENTURES LTD :
innalillahi wa'inna ilaihir raji'un ya Allah kayi mana rowar ciwo ko wani iri🙏
2026-07-25 15:15:14
15
ESHALLE_MOTORS :
Allah ya bamu mata nagari, mace tagari rabin duniya.
2026-07-26 08:17:08
19
minatuk23 :
Allah ya bashi lfy😭😭😭
2026-07-25 17:50:03
10
Ærc_Musstyy 🏘 :
Dan Allah dakasa account number a taimaka mata Allah ya bashi lfy
2026-07-26 07:53:53
7
msad event snacks :
don Allah a saya musu gida da abinci da sana a
2026-08-06 11:34:47
5
🔴KHADIJAT 💘D heart 🫀💞 :
Kaijama’ah Wlh mujitsoron ubbangiji Allahu akbar second daya Allah zai rikirkita rayuwar mu Allah yabashi lfy 🥹😭😭
Allah Kayaye masa dan alfarmar shugaba MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHIWA SALLAMA 🙏😭
2026-07-25 19:58:43
8
EL-BASH :
to ya yakeyi da rankon azumi da sallolin sa idan ya tashi?
2026-07-25 16:10:30
14
Bonita14 :
May be its coma
2026-07-25 19:53:39
6
Matan mijin tah🕊️♥️🕊️ :
Innalillahi wa inna ilaihir raju un Kai rayuwa wlh wlh wlh inda Ace mahifi nah yana raye bamugan shi ba wlh wlh sai nace wanne mahifinah ne ikon Allah ken Allah ya bashi lfy 🙏🙏🙏
2026-07-27 08:49:01
10
ummanhannatu :
Allah Allah ne
2026-07-26 05:40:07
5
To see more videos from user @engridrishassanlecturer, please go to the Tikwm
homepage.