@likitan_softina: Matsaloli guda 7 da yawan cin shinkafa yake Haifarwa ! #arewa__tiktok #hausatiktok #likitansoftina @Likitanci A Musulunci @Softina Natural Ventures @Dietician🥕🌽🥦🍉🍊🍈🍋‍🟩🍏🍐

Likitan Softina 🍃
Likitan Softina 🍃
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 25 July 2026 07:34:29 GMT
11576
586
82
119

Music

Download

Comments

sourovsourov366
Habiba abdulsalam :
Aikuwa banida Abar kauna fiyeda shinkafa 😊
2026-07-25 12:56:58
10
momintees
mom intee :
Mudai bata shiga cikinmu😂 tunda aka haifemu mukeci😂 in sha Allah Lpy lau zamu mutu🥰muda shinkafa mutu ka raba
2026-07-25 15:51:33
1
zainab.abdulkadir49
Zainab Abdulkadir :
Kayya Allah ya bamu lfy kawai
2026-07-25 18:34:59
0
umulkahairi
ummul247 :
pls Dr maganin pcos
2026-07-25 18:16:00
0
beebafulani
beeba :
Ance bread yau kuma shinkafa oh Allah 🥲
2026-07-25 09:34:37
2
chefaisha21
CHef~⭕️ :
Ina cikin ci naga videon nan😂
2026-07-25 15:26:16
0
ummusiyama3434
ummu siyama👱🏽‍♀️ :
allh ya tsaremu
2026-07-25 17:57:20
0
tomalamin9247
🇨🇲🇳🇬🇲🇱.....ابن توم :
sau 3 Ina chin shinkafa aweni to wannan shine Allah yakara karimu
2026-07-25 16:07:25
0
fatimashinkafi70
FATIMA SHINKAFI INTESTINE :
ita shinkafar 😳😳😳
2026-07-25 14:57:54
0
ummymuhammad572
ummymuhammad572 :
Dr Allah ya kara basira
2026-07-25 15:40:45
0
mamanhany2016
mamanhany2016 :
Asslm doctor mungode don Allah sister na tamatsa braist dinta sai taga ruwa kuma tayi scanning ance normal kawai don Allah taimakamana da magani
2026-07-25 07:54:42
0
babangida8296
Babangida🫂 :
Yau kuma layi yabiyo takan Rice kenan 😲
2026-07-25 14:26:43
0
yar.mutan.niger0
YAR.MUTAN.NIGER :
yanzuma itanace anjima itazance
2026-07-25 11:05:29
0
saadatuumarsule88
MAMANSU :
bara na turawa mijina
2026-07-25 11:17:12
0
softin_natural_ventures
Softina Natural Ventures :
ubangiji Allah yabamu ikon kiyayewa
2026-07-25 08:03:34
0
everythingbyhusna
GLAM BY H💕U💕S💕N💕A :
Dan Allah Dr ya mutum zaiyi ya rage kiba a jikin sa sosai?
2026-07-25 09:01:55
0
hauwayarfulanice
hauwa yarfulani :
To kaikuma tanan kazo?😁
2026-07-25 12:03:28
0
beebafulani
beeba :
To basmati fa?ita ba mtsala aitaci?
2026-07-25 09:34:54
1
salad_heaven_kn
SALAD_HEAVEN_KN :
Wlh sai munci😂
2026-07-25 11:44:12
1
user41299107712422
fateemah ko Zahra :
Allah ya saka da Alkhairi Allah ya bamu ikon kiyayewa
2026-07-25 11:12:57
0
likitan_softina
Likitan Softina 🍃 :
Bance Adaina cin shinkafa ba, kawai dai ina fadar abubuwan dazasu iya kasancewa ne acikin shinkafar ga masu zaqewa da nacewa wajen kullum sai sunci shinkafa... This is for Educational purposes only
2026-07-25 07:37:03
2
mbclonger
MBCLonger :
Muna gdy pls kamana bayani akan indomie dakuma abinda yakamata muringa ci 🙏
2026-07-25 13:30:41
1
tomalamin9247
🇨🇲🇳🇬🇲🇱.....ابن توم :
ya salama
2026-07-25 16:06:39
0
saptarinepali
anty islam :
ahh masoyiyar muce🥰
2026-07-25 15:42:18
0
sabreenglobalcollection
sabreenglobal :
mudai munga t kan mu
2026-07-25 16:03:05
0
To see more videos from user @likitan_softina, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About