@thenudgehubstudio: Ilimin al’ada ba don mata kaɗai ba ne, maza ma suna buƙatar fahimtar sa. Domin iya tallafa wa matan da ke rayuwa su. Wannan tattaunawar da muka dade muna gujewa. #TogetherWeNudgePodcast #NudgeStudio #MenstrualHealth #WomensHealth #BreakTheSilence @HajjaTheMidwife
Magana Ta Allah wannan magana naki gsky ne maza dayawa wlh basu da wnn ilimin Nikaina nasan sane dalilin course danayi a sch family planning so ykamata adinga wayar da kan mutane gsky
2026-07-25 12:58:35
18
ummi 🎀♥️ :
ga abinsawa a status but 🤔
2026-07-25 18:18:17
4
Usman Adamu Baffah :
Malama kina d gsky💯amma muma fah akyau tamu al,adar saboda haka adunga tausaya mana😂😂
ALLAH yasa mudace 🤲🤍