Yanzu ku tmby mana Sheikh zai bari ayi hkn da diyarsa if yes zamuyi na 6 months
2026-07-25 20:37:55
17
Dan Bature shoe and bags 🛍 👠 :
Indai kana ganin ya halatta, Allah ya kawo wanda zasu yi wa ya'yan ka.
2026-07-25 21:47:40
5
Abba Yahaya mhd :
dole yau inyi auren mutu a
2026-07-25 16:40:24
14
Anas maijamaa🇳🇬❤️🇵🇸🇾🇪 :
insha ALLAHU maqari sai anyi da yarka
2026-07-25 22:05:00
4
Mansur Yusuf :
Ni da zai taimaka ya bani yar sa muyi auren mutu’a ko na kwana biyar ne
2026-07-25 18:42:53
8
spreading massage :
yau dai gsky ta bayyana
2026-07-25 16:45:37
10
Deenmunni💕💍 :
Hmmm Wato addini yanzu dai yana tafiya daidai da raayin mutanin zamanın ya allah yakasa mucika da imani
2026-07-25 18:52:13
8
Naijaa_artists :
A hankali dae komai na bayyana 😅
2026-07-25 18:39:27
11
Abdoul Shinkafee :
Prof. Gonar Ilmi, Allah Yaqara lpy🙏
2026-07-25 19:59:02
6
Mansoor Sadeeq :
subhanallah gsky na kasa nutsuwa da wannan fatawar😭😭😭😭😭
2026-07-25 19:56:30
2
Ibrahim Muhammad :
Allah yasa mudace
2026-07-25 14:25:42
2
الحمدالله 📿 :
Toh wai may bambanchinsa da wanda zai dakko karawu suyi agreement zai biya na dare daya tunda babu shedu kawai mutum shida yarinyan zasu aminche ko niyar ne yake halartawa please tambaya ne 🙏
2026-07-25 19:35:09
3
Alismart :
Kutaimakeni da address din gidan makari naje nayi Mutu’a da ƴarsa 🥺
2026-07-25 18:55:45
2
audu ahmed3711 :
wallahi malam maqari kaji tsoron Allah
2026-07-25 22:04:17
2
M. Saeed Kano :
Malam Mungode da ilimi
2026-07-25 22:30:56
0
hussaaain :
Dan halal ne,
professor anya
2026-07-25 20:52:46
1
Khalid bn Auwal :
Subhanallah. Wlhy banfahimci sakon ba
2026-07-25 20:41:49
0
suhaibu Ibrahim :
kamar su wa MLM Sunnah
2026-07-25 20:28:11
0
bin_ramadern :
Ina so nayi aure amma matsalar ban iya kwana da mutum a kusa dani bane..😂😂