@anasamm123: Kai tsaye daga jahar katsina yayinda mai girma Chairman Alhji Jamilu jadda garko tare da amin sa Nazifi sharif Suka hada tawagarsu sukaiyi tattaki zuwa hajar katsina dan zaga yawa tsan gaya tsan gaya Don yima Kasarmu Nigeria 🇳🇬 addu,a Domin tabbatar Da Zaman lpy mai dorewa Daku yima maigir ma president bola ahmed Tunibu Addu,ar allah ya mai mai tamasa kujerarsa a 2027 insha Allahu 🤲🤲@JADDA GARKO MEDIA TEAM @real_dr_waka @Dr. waka @JADDA GARKO