First time in your page but far i have learned alot 👍
2026-07-25 23:11:20
9
Modibbo🌙🤍 :
kai yanzu kana productions dinne
2026-07-26 14:24:16
3
FARUK :
nice one 👍
2026-07-25 22:50:52
1
Abba king :
wallahai ina production amma no enough capital
2026-07-26 05:18:28
5
Mummy’s gurl🌸💫 :
production idea kamar zai kashe bawa amma bbu jari🥺
2026-07-26 12:10:10
5
m.saneegaro :
in sha ALLAAH zamuyi production komai lokacine
2026-07-26 07:21:56
3
Big doctor :
Akwai abinda ya tuni da Ina da kudi sai nayi production din sa akauyen mu kuma wlh zaa mu kudi ss dashi a Nigeria da out side
2026-07-26 17:09:31
1
Yusuf Ibrahim11 :
ni kaga Wani Abu after production sai yazo da import and export oga ni chains in Dana ke dashi na business ko ba a magana Amma abune na gradual process
2026-07-25 22:54:39
4
jbbrandnigeria :
Your mindset 👍🏽
2026-07-25 22:23:07
7
Nasir__Sanyo :
Pls you number malam sayeed.inna so zamuyi sawara ne Akan fara business din production dinnan.pls
2026-07-26 00:58:45
4
CROCS | SLIPPERS | SOCKS KANO. :
jazakallahu khairan
2026-07-25 20:01:02
5
@PRINCE@KH@LILUL@h# :
Allah yadafa bro 🙏💪💥
2026-07-25 20:32:19
2
isma,ilan jirgi :
dulama nai follow dinka
2026-07-26 00:36:24
1
Ameer Aadm (Sarkin matasa) :
Ina so nafara production me yakamata nayi
2026-07-26 12:16:33
1
A.nauyee :
Kaji aikin hankali awajan mai hankali
2026-07-25 22:37:30
4
A_square textiles :
Alhamdulillah Masha ALLAH naji dadi sosai da sosai yadda nake ganin nasama damu suna irin Wannan tunanin na production muma duk shine dream din mu da project dina nanda wasu shekaru. ALLAH yabamu sa a baki daya
2026-07-25 22:12:30
2
AMG~PROVISION :
Wannan gaskiya ne 🙏
2026-07-25 22:58:53
1
𝐀𝐊𝐀𝐑𝐀𝐌𝐈_𝐄𝐃𝐈𝐓 :
Muna gdy
2026-07-25 20:29:47
2
To see more videos from user @m__sayyeed, please go to the Tikwm
homepage.