MLM hadisin babin Karke na bulugul maram Wanda yayi magana kan shafa fuska Bai ingantaba kenan Kuma gashi Mai bulugul maram Bai kawo hadisi sai muttafagun alaihi I need more explanation about sir thank you for the contribution
2026-07-26 07:03:52
6
khamis Abdallah Ajumawa :
Jazakallahu khairan,
Dakarun sunnah Gaskiya muna karuwa da fadakarwar ka.
Amma hadisin dake cewa ‘Iza sa’altumullaha ta’ala fas’aluhu bi bubdi akuffikum wala tas’aluhu bi zuhuriha thumma Laa turadduuha hattaa tamsahu bi hujuuhikum’
2026-08-23 18:07:43
0
Nana Aisha :
mlm karatuna da akeyi bayan sallah asuba da magrib suratul ikhlas ,falak ,nasani da ake karatawa sau uku Kuma ashapa bagare hagu da dama shin ya hallata
2026-09-08 20:38:22
0
YUSUF YUNUSA HUGUMA :
Jazakallahu kairan 🙏
2026-09-05 10:32:10
0
isakawule :
Masha Allah 🙏
2026-07-26 16:29:14
3
💥🌋 Force tranquille 🌋💥 :
Gaskiyane
2026-07-25 22:08:42
2
To see more videos from user @siddiqmuhamad1, please go to the Tikwm
homepage.