@uss21multimedia: . Ba kowace faduwa ce matsala ba. Da yawa wanda zai fadi amma idan ya tashi ya sheqa ba ka iya cim ma sa. . Kada ka cuci wanda ya cuce ka. Sharri kare ne, ko ya yi nisa sai ya dawo ma mai-shi. . Abu mafi sauqi wajen tunkude cuta shi ne ka manta da an cuce ka,#creatorsearchinsights #viral_video #endbadgovernmentinnigeria #nigeriatiktok
USS21 MULTIMEDIA AREWA
Region: NG
Saturday 25 July 2026 22:13:46 GMT
Music
Download
Comments
user58302960386997 :
ayyukanNgeriyadukaAsheAsaniabaccasineyay👌👌👌
2026-07-27 11:35:09
2
Boss Azare One :
🤲🤲Allahu Ameeeeeeeen 🤲🤲
2026-07-27 17:29:42
1
aliyuabubakar2036 :
🥰🥰
2026-07-27 13:58:26
2
Basira Musa :
ALLAH ya Kara haskaka kabarin sa dana sauran Al’ummar Musulmi bakidaya, Amin
2026-07-27 11:59:25
3
maichelsea442 :
Allah yajikansa da rahama yasa Aljanna ce makomar sa tareda Iyayen mu baki daya
2026-07-27 07:47:52
4
Nura Bawah464864 :
Allah ya jikan shi
2026-07-26 07:07:44
6
Umar Babangida Abdul-Ra'uf :
Allah ubangiji ya jikansa da rahma
2026-07-27 07:57:26
4
Abu Abeedat :
Allah kayafemasa
2026-07-27 14:19:28
1
LEGEND BOSS :
Allah ya jikansa ameen
2026-07-26 20:59:22
4
abdullahi :
Allah yagafar tamasa darahama
2026-07-26 21:30:39
5
user6145292709005 :
Allah yaymasarahama
2026-07-26 21:13:25
4
umarnuhualarabi :
:allah yajikansa darahama ameen
2026-07-26 23:27:39
3
Yusif Aminu :
Allah ya yajikanshi da rahama
Maza
2026-07-26 10:32:38
5
alrayyanahmed8 :
Allah yaji kansa day rahama
2026-07-26 18:51:06
5
SXALAMA :
ALLAH Kai mana da kyau
2026-07-26 10:49:06
5
aminu :
allah yajikansa darahama ameen
2026-07-26 12:57:34
3
user108134671738suleman yusif :
allah ya jikansa maikihin kasa
2026-07-26 07:47:40
6
salima :
Allah yajikansa da rahama ameen 🌹🌹🌹
2026-07-26 10:59:57
4
angon aisha :
Allah taala yagafartamasa
2026-07-25 22:26:21
6
TUKUR PMC REMAWA :
Allah yasa kwanciya hutuce
2026-07-27 20:09:41
1
A. usman :
Allah yajiqanshi da rahama
2026-07-27 00:00:33
3
Abdul wasiu Ibrahim :
Allah yajikansadarahama
2026-07-27 20:33:26
0
sarki :
Allah yajiqansa darahama
2026-07-27 21:23:25
1
IBRAHIM SULAIMAN BARAYA :
Allah yajikan sani abache
2026-07-27 21:14:28
0
SARAKEE BAKURA :
ALLAH YAJIKANSA DA RAHAMARSA MUKUMA YA KYAUTA KARSHEN MU 🤲
2026-07-27 21:04:20
0
To see more videos from user @uss21multimedia, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.