@dr_asiya_ganduje_media: @Dr Asiya AU Ganduje ta shirya dinner na musamman domin bikin Mubarak, ɗaya daga cikin ‘ya’yanta na fannin aiki. Wannan ya sake nuna irin kulawa da ƙaunar da take yi wa waɗanda take jagoranta. Allah Ya saka mata da Alkhairi #viralvideo #amanieventcenter #arewawedding