masha allah kadiriyya cikinta muka taso Allah alhamdullahi
2026-07-26 12:20:21
3
Idris Muhammad :
Wallahi mudai munyarda da wannan kasidar min gazgadata mune kadirawan shehu Kuma munyarda duk abinda maulana amiril jaishi yadoramu akai
2026-07-26 15:45:52
3
Rukayya Aminu Fasihi📿🤍💚 :
kadai yake shehu ko a ina waly yake Bai kama tasaba 🥰babu Wani abu dazai rudemu ko yasa Muji shakku akan kyakykyawan tafarkin mu n qadirayya ko zaa mutu sau dubu afarka sai dubu 🥰
2026-07-26 16:30:43
2
saddiq sulaiman :
Alhamdulillah mun godewa Allah da ya yimu Qadirawa
2026-07-26 12:23:59
4
🌹Mai Walidayyinnabiyyi🌹🫶🏻 :
Allah yaqaramana Tsayiya akan fatarkin Sidi Abdulqader 🥰🥰🥰
2026-07-26 17:21:36
2
Yusuf muhammad ibrahim :
مشاءالله waye agefen malam kamar fantami
2026-07-26 13:41:31
3
abdoul majid soja :
Allah ya saka syd mamamu
2026-07-26 15:09:08
2
abdallah sani kofar naisa :
ok
2026-07-26 15:23:39
1
M,R,D MAI DABINO COMPANY LTD :
yar mlm jikar mlm
2026-07-26 19:46:25
1
NAKABARA AYAGI :
Malama Barka
2026-07-26 22:03:31
0
mujtaba Adam Hotoro :
Baki yarda ba kenan?
2026-07-26 22:24:43
0
Umar didi :
Alhamdullih
2026-07-26 21:16:17
0
SALUHU NAFADIMA :
hhhhhh sidi
2026-07-26 13:50:34
1
Muhd.Mujawwed :
sayyada mufa bamu fahimtaba
2026-07-26 17:02:40
0
Bashir Muhd :
Allah ya jikan Maulana amerul jaishi
2026-07-26 20:55:43
0
JIBASH#$ :
fantami nake gani a gehen malam
2026-07-26 22:46:26
0
@Sadik A Sunusi :
Suldanu kullil'auliya .... bazallahi
2026-07-26 20:21:34
0
Ab. M Hambali :
Allah yasa Aljanna ce Makoma
2026-07-26 21:39:40
0
To see more videos from user @bilkisumlmkabara, please go to the Tikwm
homepage.