Yau ma gani na dawo na kuma kalla wnn episode din still waiting for the next one 🥹😂
2026-07-27 21:56:46
1
princessetouareg1 :
next part please 🙏😊
2026-07-28 08:37:49
0
oum zarah veils :
next pls
2026-07-27 22:31:55
0
Karimatu Bashir Idiris :
please next ai tagging dina
2026-07-27 21:08:20
0
Zainab Bakori :
Tun shekaran jiya nike yawon page dinnan inga an saka sabo😭😭 ba rabon kuji na kwanta ciwo saboda movie dinnan😩
2026-07-26 16:37:53
47
Abu sadiq!!!! :
good job
2026-07-27 15:32:48
0
khadijayusuf586 :
madame indee kece kikayi hada Ai wlh naki yafi dadi ♥
2026-07-26 16:29:30
12
_nooraisha_⭕️ :
Anya ba sai angama film dinn gabadaya zanzo na kallah ba😂 nagaji inta zagaye baa saka ba
2026-07-26 21:12:17
17
Adeexat0ur :
Na Rantse sister shekaran jira xuwa jiya kin kusa sani hauka😂😂😂💔
sae bibiyar pages din nake ammam shuru minti kadan saena hau na duba amman shurun😭😭😂😂 Kar kisa allajunmu su tashi fa😂😂😂
2026-07-27 08:06:25
8
TęēMã❤️ :
Jiya nayi fishi 😂🙏
2026-07-26 16:21:16
5
Hafsah Yusuf :
Everyday saina duba idan ansa finally 🥰
2026-07-26 16:32:07
6
Hauwau Aminu :
Wlhy sau 5 ina zuwa ba a sauki bah🥹
2026-07-26 18:34:17
6
Barrister👨⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🥰🙏
2026-07-26 16:57:51
29
🌹queen Riamah 🦋 :
Dan Allah akara mn yayi tsayi sosai
2026-07-26 17:05:11
6
@𝙃𝘼𝙎𝙆𝙀𝙎 𝘿𝘼𝙐𝙂𝙃𝙏𝙀𝙍 :
Dan Allah kidinga wasa da wuri aunty nah 🥰
2026-07-26 16:47:11
5
Deejay’s touch :
Adinga samana da wuri kuma adan qaramana tsawansa pls muna gdy🙏
2026-07-27 06:16:26
1
Aysheart04 :
wai yaushe za a sa next
2026-07-28 11:50:47
1
Ayi_bee :
next pls
2026-07-26 20:45:22
1
Fateema sa,ad :
Dan Allah ki dinga samana kullum🙏🏻😩
2026-07-26 16:49:31
4
shukyahali :
Gaskiya Idan kin dade bakiyi mana be post ba ki dinga saka mana biyu sis please
2026-07-27 07:10:53
2
Feedo171 :
Next pls
2026-07-26 17:20:25
1
memeerh🌹🦋 :
Alhamdulillah tun jiya muke jira😂
2026-07-26 19:43:05
0
billy :
Allah sarki habeeb ni banma san sunan jarumar ba
2026-07-26 18:00:59
1
MURABUS :
saubakwai inadubawa ko andora👍🥰
2026-07-26 19:53:13
1
teemerh :
sdfteugr😆
2026-07-26 19:16:57
1
To see more videos from user @madameai02, please go to the Tikwm
homepage.