Gaskiya muna karuwa sosai akwai kurakuran dana aikata abaya wanda da alokacin na hadu dake bazaiyisuba amma yanzu in sha allah zamu kiyayi gaba Allah yasaka miki da alkairi🥰
2026-07-26 20:52:37
19
Hussy :
Wallahi shiru Akwai alkhairi a cikin sa 😊
2026-07-26 22:14:55
8
BEDSHEETSANDSPAVENDORINKANO :
you have said it all 🥰🥰🥰🙏
2026-07-26 21:25:18
0
🦋🦋 Jiddatulqhairi🦋🦋 :
Allah yasa mudace
2026-07-26 21:51:43
0
نفيسة آدم خالد ✨ :
mu yanxu da bakinmu baya shiru ya zamuyi
2026-07-26 21:23:22
2
Aurash4952 :
I trust you wlh
2026-07-26 21:23:13
0
Oum🦋Jannat🦋 :
Mudai Allah ya bamu kishiya ta gari don bamu cire rai da samunta ba🥹
Yanzu rijalu sai a hankali🤣🤣
2026-07-26 20:48:56
6
😍Fadima❤️ :
To
2026-07-26 23:05:02
0
mrs bawan Allah 🌹 :
Allah yayi miki
Albarka 🤣
2026-07-26 20:54:30
2
Abdullahi Aishatu :
MA SHA ALLAH
2026-07-26 20:54:22
1
ZUZU 💃 :
Uhnnn ai naga Jala 🥺
2026-07-26 21:31:07
1
aisha :
a toh fa
2026-07-26 20:45:34
1
ramlert :
Na miki magana ta privet harna gaji ki sakani gruop shiru🥺
2026-07-26 20:59:35
0
user3875364795676 :
wllh kuwa haka ne
2026-07-26 22:52:39
0
Deejarh Colletion and more :
Nikuma nawa shirun da nakeyi shine yake bashi haushi 🥰😂
2026-07-26 22:45:18
0
Mrs muttaqa :
wllh Gaskiya ne
2026-07-26 22:22:05
0
Naema Musa Gada :
wlh haka ne
2026-07-26 21:57:22
0
amatustreat :
Anty munata mgn asamu a group bakya kulamu🥹🥹
2026-07-26 22:20:48
0
Aunty fareeda💙😮💨🗼🫠 :
Wannan gaskiya ne wlh
2026-07-26 22:07:51
0
zakiyya lawan :
Wannna haka yake
2026-07-26 21:15:41
0
Salmah umar faruq 💞 :
Shawara kyauta
2026-07-26 21:34:29
0
Aishamadam125 Tilde :
hakane sister mungode allah ya kara basira
2026-07-26 21:10:49
0
Oum Ahmad 🫠🥰🫂 :
tabbas hakane zancenki
2026-07-26 23:08:21
0
matar habibi🥂🫂🔐 :
gaskia bah 👍
2026-07-26 21:33:03
0
Fatima A Nababa :
Allah ya saka Miki da alkairi 🤲
2026-07-26 21:34:57
0
To see more videos from user @zainababdullahizarewa, please go to the Tikwm
homepage.