@abusalmah39: #islamic_video @fatima hamisu salisu @Mujaheed.mohd @Usman Hamza Albayan @Mubarakeey Tv @ummulscakesandmore2 @๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐'๐๐๐๐๐ @Muzammil Sabo Aliyu๏ฃฟ @SHARFADDEEN BATURE @ABU-SAFIYYA (ibrahim Khalil)
Jinaidu (Abu Salmah)
Region: US
Sunday 26 July 2026 20:48:11 GMT
Music
Download
Comments
Abba Ibrahim :
Hmmmmm๐ค
2026-07-27 07:05:21
0
_ alh beekhay :
wai Dan Allah idan an Samu irin wannan matsalar Yaya akeyi da mutane Wanda keda final exit visa Yaya zasuyi
2026-07-27 06:58:30
0
Saifullahi_ibrahim_Dan takarda :
Ga maganar soja boy nafitowa
2026-07-27 05:34:03
2
Umar Farouk :
yakin saudi iran ne yajawo
2026-07-27 05:51:04
0
Bongel Scret :
Bama kaga komaiba Wlh kwananmu 6 a Jidda da azumi wai jirginmu ya lalace ๐ญ๐ญ๐ญ max air
2026-07-26 23:00:31
2
saudat_hijabs nd more :
Ku da sauqi ma mu da azumi ae munsha wahala ah Jeddah max air ya wahalar damu๐
2026-07-27 02:47:37
2
Lulu :
Gaskiya ba'a kyauta muku ba ko kadan ๐ฅฒ๐ฅฒ๐ฅฒ
2026-07-27 02:52:41
2
habibuiliyasu570 :
Amen amen ๐คฒ๐คฒ๐คฒ
2026-07-26 21:18:25
3
Zahraa_111 :
Subhanallah๐ฅฒ ko transit mutum zeyi na 10hrs ya akeji balle har kwana nawa a airport ga sanyi. Akwai tausayi
2026-07-27 05:58:06
0
user86016231962914 :
akara hakuri sbd ziyarar dakukayi wa shugaba
2026-07-26 23:07:01
2
Nana ahmad :
allah yakawomuku dauki allah ya garamana shugabannanmu
2026-07-26 22:37:26
1
Banye collections ๐๐ฅฐโฅ๏ธ๐๐๐ฅฐ :
Nifa tuni na sallama da hidiman 9ja wllh domin akomai namu ba tsari ๐ญ๐ญ๐ญ
2026-07-27 02:14:22
2
bni bukhari :
a dai Kara hakuri duk achikin ibada ne
2026-07-26 22:10:36
1
usama alhaji abdu adamawa :
To wallahi ba zaiyiwuba
2026-07-26 22:34:24
1
mubarakmuhammad822 :
ya Allah
2026-07-26 21:33:11
1
MARCY SALIS๐๐๐ :
Innalillahi wa'inna ilaihir raju'un ๐ณ
2026-07-26 22:38:47
1
abba umar :
amen amรฉn amรฉn ๐ญ๐ญ๐ญ
2026-07-26 21:10:45
1
Husnah Mukhtar :
wallahi sometimes laifukan agent ne
2026-07-27 02:44:14
1
Abban ihsan :
hasbunallahu waniimalwakil๐ฅบ๐ฅบ gaskiya ba,akyautaba
2026-07-26 21:39:12
1
โ๏ธD WHALEED FAYU :
Ai wannan airport din bn fatan na kara komawa nayi transit ko na 10mint cikin billahillazi ACn ciki ze iya kashe mutum ๐๐
2026-07-27 05:35:11
1
MATAR --- AHLUSSUNAH๐ง๐ฟ๐ฆ :
Subhanallah Allah yakawo mafita
2026-07-26 21:02:11
1
Wakiilee sn๐ท๏ธ :
Ku gwada tuntuban nusuk xasu iya yin wani abu akai insha Allah cox nimq kusan hakan ya faru dani a Jeddah wllh
2026-07-26 22:07:55
1
zakarishehu14 :
allah yasauwake
2026-07-27 07:44:07
0
To see more videos from user @abusalmah39, please go to the Tikwm
homepage.