@the_dan_inna:

Ɗan Ínna🇵🇸
Ɗan Ínna🇵🇸
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 27 July 2026 10:15:49 GMT
17359
4129
74
111

Music

Download

Comments

elearnguy_
Ismail ibrahim :
badaga bayaba kodayaushe mai arziki neh S.A.W duk duniya. BRO
2026-07-27 11:22:37
39
aamodibbo
AA MODIBBO😎 :
Ka gyaran kalamanka mazan Allah Sallahu alaihi wasallam tunda Allah yayi shi a wadace yake kuma baiyi babu bazaiyi babu har abada Sallahu alaihi wasallam 🤲🏻
2026-07-27 16:40:39
13
aliyumoduaji1
Aliyu Modu Aji :
search google the richest person in all time mansa musa musulmi ne
2026-07-27 16:34:59
2
ahmad_auwal18
ahmad_auwal18 :
Bro Dan Allah ka dinga saka mic🎤 Muna son video ka 🙏🏻🙏🏻
2026-07-27 11:15:48
10
musaumar4645
DAN INNA'S SHOE'S :
Tell them oooo
2026-07-28 07:29:44
1
sirabdull07
Our world today :
Ai wato we are already cooked wlh 💔
2026-07-27 15:59:34
4
m.auwal86
M.Auwal :
tell them
2026-07-28 15:34:09
1
drippy_tongue
drippytongue :
Addini ma yafi dadi inda kudi wallahi👌🏼
2026-07-28 06:38:15
5
abdul77013
Empire :
Na God go bless you for me
2026-07-28 21:11:07
1
mgcaps07
MOH! SANI 🎱 :
Bro 🥹❗
2026-07-27 10:34:06
3
sallyogiri
Sally😍😎 :
Exactly
2026-07-27 11:43:11
3
princessameey0
MARIYA WUSONO :
I said it
2026-07-27 21:28:20
1
dikkoleel
Dikkos :
correct talk
2026-07-27 10:27:08
2
fancyrollingate001
Rolling door family :
Allah yasaka da alkhairi
2026-07-27 14:02:26
2
king_.ara_001
King_ Ara_001 :
Shine kawai
2026-07-27 11:00:55
2
dr_sahal
Dr. Sahal :
Wallahi gaskiya ne 😅
2026-07-27 15:38:46
1
ms__multimedia
Ms_Multimedia :
wannan haka yake
2026-07-27 10:33:12
2
lawansoja335
LAWAN SOJA🦅🦅 :
shine Kawai
2026-07-27 10:19:31
2
abuturabb5
Abuturabb :
Har ubangiji se da ya tabbatar manzon Rahma As mai arziki ne. yace a cikin suratul kausar : na same ka mara shi na azurtaka. a gidajen da Manzon Rahma yake dashi duk anan sahabbai suke cin abinci. Annabin Rahma mutum ne mai arzikin gaske wadatacce inji Allah. a dena kakaba mana talauci ana hadawa da addini
2026-07-27 10:31:48
12
lawanmshareef
lawanmshareef :
wllh kudi nake nema 🥰💯
2026-07-27 11:34:01
8
b.plus.text
B Plus Text :
Saudiya kadai ta isa misali , Suna da arziki sosai kuma suna hutawa
2026-07-27 12:56:04
3
ismail_az_4
ISMA'IL AZ :
kwarai kuwa wannan gaskiyane 💯
2026-07-27 15:04:05
2
sadiqwatchs
LUXURY SQUARE :
💯 kai naji dadin wannan maganan dan inna 😂🙏
2026-07-27 17:03:48
2
youseefshaheed0
youseef shaheed🥰💌💯 :
Basada halaka sam sam🥰🥰🥰
2026-07-27 10:22:10
2
yuxarseefclothing
@Yuxarseef :
allah rashin sanine kawai na mutane
2026-07-27 10:20:18
2
To see more videos from user @the_dan_inna, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About