@sardauna_shoot.ng: Allah Sarki, Gwamnanmu Kanawa daban yake, Wannan Dattijuwar tana kwance tana jinya aka ce mata, Gwamna Abba Kabir Yusuf ne yazo duba marasa lafiya, tana cikin ciwon jinya amma take karanto masa addu’o’in gamawa da duniya lafiya, tare da tabbatar masa da cewar tasan irin ayyukan da yake yiwa Jahar Kano. #sardaunashoot #AbbaIsWorking #fyp #viralvideo #KanoFirst
Abba Is Working
Region: NG
Monday 27 July 2026 10:21:09 GMT
Music
Download
Comments
Ahmad Azkaf :
she is my grandmother ALLAH Baki lfy
2026-07-27 19:46:40
4
Bin Mohammed :
ameeen ya rabbi
2026-07-27 20:20:07
0
🦋🌸FULANI🦋🌸 :
Abba saikayi Wlh💪❤️🙌
2026-07-27 19:29:19
0
Usman Borno :
will done 👍
2026-07-27 18:23:47
0
Aliyu fassara :
Action
2026-07-27 15:49:13
0
ishaq :
approved 😂
2026-07-27 11:20:27
0
Cosmetics & personal Care :
Bawan Allah wlh naji dadi Amma insha allahu sai ka fadi maci amana
2026-07-27 12:36:31
19
Himshat Motors :
Shes a 1st female commissioner durin kano/jigawa and also her daughter beside her was former commissioner of health during shekarau regim…🥰🥰🥰
2026-07-27 17:04:53
3
AMINU MOMSON🇳🇬 :
film ne
2026-07-27 14:42:05
2
Hon. Umar Farouk :
Allah ya baki lfy mama
2026-07-27 20:11:58
2
NBN :
Amen gaskiya abba dan albarkane
2026-07-27 12:12:03
5
A.A dankasuwa kura :
in Sha Allah lafiya zaka gama gwamna
4+4 AKY go again
2026-07-27 21:30:46
0
Hajjaju😍 :
Oho dai in sha Allahu saikafadi wanwar🤗🤗🤗🤗🤗
2026-07-27 21:35:05
0
Prince Doul :
Ameen ya Allah🥰🥰🥰🥰
2026-07-27 21:34:14
0
عائشة محمد :
masha.Allah.Allahumma.ameen.
Allah.yabaki.lafiya.yatashikafadarki.tare.dakullihin.musulmi.bakidaya🙏🙏🙏🙏🙏
2026-07-27 21:06:14
0
khadyy28 :
Sun sani Kukah 😩😩😭
2026-07-27 12:28:12
4
US textiles✂️✂️ :
F1 insha Allahu
2026-07-27 10:32:21
1
Aliyou Kabiru ⚡⚡ :
Gwamnan Kano Bawan Allah. Allah ya kara riko da juriya 👍
2026-07-27 17:34:20
1
Ma’ouh😍 :
I just can’t hold my tears back😭 naji dadin addu’ar nan kamar ni akeyimawa😌 Allah ya jiqan iyayenmu🙏
2026-07-27 12:53:45
1
Uk Gwamnati :
Allah sarki mama
2026-07-27 19:13:43
0
Asp lamari02 :
Allah sarki
2026-07-27 19:29:12
0
UMAR_FAROUK🤍 :
Ameen ya allah
2026-07-27 19:29:51
0
M M I :
Allahumma Ameen Baba, Ki kuma Allah Ya baki lafiya.
2026-07-27 19:21:51
0
user5799762805932 :
so emotional 😢
2026-07-27 20:59:22
0
richkiid23 :
Allah sarki Abba 😭😭
2026-07-27 20:17:44
0
To see more videos from user @sardauna_shoot.ng, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.