@dan.sunnah66: SOKOTO STATE HISBAH BOARD. Hukumar Hisbah ta jahar Sokoto daga Litanin 27/7/2026 Hukumar ta Haramta Kayan nagani ina so (See I love) Wazigidi, DJ takaita kayan lefe da Sauran Nau'in Bidi'oi a Lokachin Aure.
Dan Sunnah
Region: NG
Monday 27 July 2026 15:33:10 GMT
Music
Download
Comments
Dan_alagy :
allah yasawaqe
2026-07-27 17:39:34
0
khalilushehu02 :
assalamu alaikum malam shin buki na talakawa kawai ko harda na yayan masukudi
2026-07-27 18:22:18
11
👑3👑CROWN👑 :
masha allah saura cahkudin maxadamata da dije na yan siyasa shima asokemunashi
2026-07-27 17:26:38
10
Ishaka_kakalo :
Allah yasa mudace
2026-07-27 17:33:46
0
samaila muazu :
Good job 🙏
2026-07-27 15:47:59
1
abban rumaisa :
wace jaha
2026-07-27 18:43:58
0
nuraabubakardanma4 :
Masha Allah Allah ya kara taima konku Allah ya kara tsirimuna kuwa
2026-07-27 15:51:40
2
kabiruaminu307 :
Masha allah yayi kyau mln
2026-07-27 19:31:40
0
Dabu Jabir :
wayo malam kayidede allah yakara Lpy danisan kwana malam
2026-07-27 19:33:06
0
Babawo kanchal ⛽⛽ :
Masha Allah Allah ahana mata zowa taron siyasa
2026-07-27 19:29:38
0
Nr hussaini wmk :
māshā Allahu, Allah yayi jagora
2026-07-27 17:06:38
1
Hassan usaini :
Ubagiji Allah yaqara jagora
2026-07-27 19:18:24
0
user74532385733810 :
alliyasakamukuda. allihiri
2026-07-27 19:18:33
0
BAQIR-MATASA :
wannan matakin yayi daidai Allah ya taimaka yayi jagora 🙏🙏
2026-07-27 15:45:55
1
anas_lawal_sokoto :
Allah ya bayako🙏 hisbah aikin Allah
2026-07-27 16:19:10
0
MANBAZZA :
Mashaallah
2026-07-27 19:15:51
0
BELLO BEEN ADAMU BEEN ABUBAKA :
Allahu Akbar 🥰
2026-07-27 19:07:58
0
beley :
tau yy
2026-07-27 18:59:03
0
Abdullahi Ahmad 1123 :
masha ALLAH
2026-07-27 19:07:15
0
Alh tasiu dan kasuwa :
Alhamdulillahi
2026-07-27 19:02:05
0
ANAS Almustapha A.S.D :
Naam Masha Allah
2026-07-27 18:53:21
0
ibrahim.attahiru01 :
Hhhhh
2026-07-27 18:54:57
0
Sharif shehu :
Masha Allah ya sanya alkhiri
2026-07-27 17:13:13
0
To see more videos from user @dan.sunnah66, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.