@sanidanja: 🚨 Gobe ce fa! 🚨 Ku shirya domin fitowar sabon bidiyon wakar Barau Jim Jim (Riƙe Allah Abba) na Sani Danja. 🗓 Ranar: Talata, 28 ga Yuli, 2026 🕣 Lokaci: 8:30 na dare Za a saki bidiyon ne a Sani Danja TV a YouTube. Kada ku bari a ba ku labari! Ku shiga ku kalla, ku yi Subscribe, ku yi Like, sannan ku raba wa abokai da 'yan uwa. #BarauJimJim #RikeAllahAbba #SaniDanja #SaniDanjaTV #Kannywood

Sani Danja
Sani Danja
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 27 July 2026 16:33:40 GMT
369512
50493
1572
2424

Music

Download

Comments

harkazallah58
Maryam harka👅 :
Zanyi ADDUA'A kowa yace ameen 🤲Allah yasa kar mu shiga ƙabari da Haƙƙin kowa a kanmu.🤲😭🤲
2026-07-27 20:39:28
252
anasumar749
anasumar9831 :
Dan Allah sani kabarmu muji da abunda ke damunmu
2026-07-27 16:53:05
493
user1203458394160
YusufG6 :
wannan salon naka fa steady
2026-07-27 17:42:03
3
fateemabakozanna
F🫶❤️‍🩹 :
Mude yanxu munkoma wajan Hassan da sadiya ihuuuu 💃
2026-07-27 17:40:51
192
user0903529315
matar Ibrahim :
😭😭😭plz kubarni infashe da kuka
2026-07-27 17:38:55
88
thord08700
🌹THORD 🔨BORN ✊🏿 :
senior man is back 🥰
2026-07-27 18:02:40
2
mahamadou.djamilo62
Mahamadou Djamilou :
Harda Confidence na yin vidéo
2026-07-27 17:11:18
72
nasiruadamu1010
Nasiru Adamu :
Danja is back
2026-07-27 17:07:50
3
abdulsonar1
Abdul Sonar :
oga sir👍
2026-07-27 17:14:50
4
adamaabubakar296
Beauty queen 👸 😍 :
You Again 🤣🤣🤣 but u really try😳
2026-07-27 18:04:03
2
ayshasadiq412
Yasmin & Co Eatery :
tsakani da Allah tayi dadi 😂😂😂
2026-07-27 18:16:18
34
hourglass049
Hourglass ⌛️ :
Sani dangerous
2026-07-27 17:15:08
5
msector3hotoro5
More money 💵 :
Shifa aganinsa yayi kokarii harda yin video
2026-07-27 20:40:39
10
ahmadisah9866
Ahmad Rufa'i isah :
duk Wanda yaji dadin wannan waqar yayi min like 😂💃💃💃
2026-07-27 17:38:00
8
meemy111
aysha :
masha Allah
2026-07-27 18:50:36
9
buhari.md
Buhari MD :
Wanda ya gane damu yake yayi min like
2026-07-27 19:55:12
6
hassana.ahmad42
Hassana Ahmad :
mudai munga takanmu ga mulkin tunubu ga wakokin danja dame zamuji😭😭😭
2026-07-27 20:28:12
7
sultan.mohamed995
sultan mohamed :
nidai Sani danja kana burgeni sabida duk innaga waƙar ka Sai nãyi dariya😂😀
2026-07-27 18:19:29
9
that_chocolateboy
nasir :
dole ne na bar nigeria saboda wakokinka sani
2026-07-27 18:35:14
25
suraja090
suraja 001 :
Ga mulkin tinubu kuma ga wakokin danger rayuwa ta zama dangerous 😭😂💔🤌🏻
2026-07-27 19:56:30
38
nusaiba_zkr
Nusaibazkr :
Wllh tayi dadi kuma 😂💃🏻
2026-07-27 17:27:44
87
To see more videos from user @sanidanja, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About