@abba_zage:

ABBA ZAGE 
ABBA ZAGE 
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 27 July 2026 17:27:38 GMT
283444
37270
728
2063

Music

Download

Comments

yusuf.m.sani0
Yusuf :
Allhmdullah yan izala sun fara zuwa wajan maulidi Allhmdullah
2026-07-28 11:44:20
96
nanaaysha92
Nanan mummy♥️ :
Wlh malan Abdullah baya so
2026-07-28 18:23:34
49
abdullahibaru15
Abban An'am ✌️ :
wallahi Basu aminta Da abunda yake fada ba
2026-07-28 14:19:56
36
azzaujurrazeen
Brr bn hashim :
😭😭wai ashe watarana zamuwayi gari muga anama annabi bege shikadai baatareda hadashi da allah ba kai Alhmdllh 😭😭
2026-07-28 09:08:40
63
masoyanasali_001
baban junior :
Ana yabon annani Amma fuskokin su a daure kamar Ana fada musu mutuwa ya rabbi 😭😭 mutum daya ke murmushi yake nuna yanajin dadin Ana anbaton annabi kuma Wai ahaka sune masoya hmmmm ayi dai mu gani
2026-07-28 09:39:04
47
abdool339
Arvdoolmamman :
this is amalgamation 😂😂😂
2026-07-28 22:47:12
3
user7397228468850
Ahmad Muhammad :
Allah yasa mudace
2026-07-27 19:47:57
1
real_m.m.bulama
Real_MM.Bulama :
Wanda ya kula Alkali Zariya yana amshi yamin like 🥰
2026-07-28 08:19:12
28
mamadou2092
Mamadou :
moutanen fah sunfara mauloudi
2026-07-27 23:03:59
42
mainasarabtr8
〽️AI_NASARA_BATSARI💫 :
ji wannan irin wai wannan mi yake kokarin fada mana
2026-07-29 09:55:01
7
khadeejato69
خديجة~💗🌸 :
Toh ai babu kida yabo kawai sukeyi🥰
2026-07-29 09:32:14
7
real.kani.boss
kani boss :
saki kowakakama manzon allah
2026-07-27 17:32:36
58
mechofe
B__mechofe👌👌 :
ubangiji Allah ya kara lafiya masoyin annabin Allah 🤲🤲🤲
2026-07-27 17:34:07
31
salisubalashehu
SalisuBalaShehu :
🥰🥰🥰
2026-07-27 18:40:15
33
habumadu_fx
HabuMadu📊 :
matsalata kawai Dr baya Raye Kash ba abun fada
2026-07-28 00:16:50
17
aysher_0
Ayshaaa :
Allah yakara mna son annabi a zuciya mu ❤️😭
2026-07-27 20:21:15
16
officialabuncy
Abu Binji :
Dr Idris Abdul'aziz RAHIMAHUMULLAH YA ALLAHU...😥🤲🤩
2026-07-28 11:05:47
9
ahmad_amd922
Ahmad Abubakar5495 :
wlh zuciyar wasu agun zafi yake
2026-07-28 14:39:35
8
abdul_malik976
لا تحزن ان الله معنا 🙏 :
انا احبك يا رسول الله 💔😭✊
2026-07-28 07:06:04
7
ammarmz3
MZ ATTIRE ✂️🪡🧵 :
Wallahi jira ya kama wasu lafiya zaka gama baba
2026-07-27 23:29:31
7
almustphabinusman
Almustpha Bin Usman Meera :
kalau zaka gama baba
2026-07-27 21:43:08
6
sadeeqten
SADEEQ GOMA📎 :
kalau Zaka Gama baba
2026-07-28 00:03:50
7
user39810348395508
zaharaddeen Alama :
na rantse da allah wasu basajin daɗin yabon nan da kakeyi wajannan mlm wallahi tallahi basa jun daɗi ai soyayya kabarta mlm kaji🙏🙏
2026-07-28 16:23:50
5
user98563441027322
Abdu namayine :
wallahi aiki yayi kyau dawodasu kan hanya mutumina dariqa dole
2026-07-28 11:14:17
8
kingtawakkala0
Kingtawakkala👑 :
Ashe maulooodi akeyi ba musani bah Toh Alhmdlh shehu kenn Mun gode shehu 🤝🤝🙏
2026-07-28 00:01:30
5
To see more videos from user @abba_zage, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About