@s.meamalari: #WaliDanMarina #Hausa #HausaTikTok #Arewa #katsina

S.Meamalari
S.Meamalari
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 27 July 2026 19:03:16 GMT
450711
50070
841
3940

Music

Download

Comments

bintaibrahim26
bintaibrahim995 :
Ameen ya rabbi Alameen
2026-09-04 18:35:45
0
zahrau52
zahrau52 :
Ameen ya rabbi
2026-09-04 10:25:04
0
deeni.lover.of.an
DEENI LOVER OF ANNABI :
🙏🙏🙏 GSKY KINBURGENI SOSAY 🥰🥰
2026-09-03 00:07:39
0
hafsatshehu2
Hafsat shehu🫶🦋 :
Babana yana cikin makabartanan Allah yai masu rahama 😭
2026-07-29 10:36:59
163
jamilumayaki
Jamilu myk :
ameen summa ameen
2026-09-04 11:47:49
0
xeeterh.ishaq
xeeterh ishaq :
Dan Allah wannan lvr da gaskene ko lavr ne
2026-07-28 10:21:54
36
user3919532466775
lady tee😍💞💞💫 :
Ya Allah Duk Wanda yakalli wannan comment dinnan allah kabashi arzikin da Babu talauci na har abada 🙏
2026-08-03 07:05:09
107
basmah_luxurybosslady
Basmah Boss lady 🥰💞 :
wannan Labarin mu ƴan Katsina mun tabbatar da cewa ƙarya ne Tatsuniya ce kawai.dagajin abinda hankali zedauka Ai ansani
2026-08-02 15:21:52
9
user6766524818192
Naïma Issa Haboubacar :
ya faru amma ba'a nageria ba a jahar zinder ne, mirriah
2026-07-28 10:51:59
10
aliyuumar2431
aliyu umar :
wannan Labarin mu ƴan Katsina mun tabbatar da cewa ƙarya ne Tatsuniya ce kawai.
2026-07-31 13:19:23
10
ibrahimabullahi52
Ibrahima Abdullahi :
salati goma ga Annabi ❤️❤️❤️
2026-07-28 01:29:14
32
usmanadamu798
Alhaji Adam gold :
Allah Duk Wanda yakalli wannan comment dinnan allah kabashi arzikin da Babu talauci na har abada 🙏
2026-09-01 14:47:55
8
abubakarmuhammad8102
abubakarmuhammad720 :
gaskiya kinbirgeni sosai wlh
2026-07-28 10:03:41
11
bsbsshelelnmamat
⚔️B S B S sheleln mamat 🇳🇪 :
Ameen ya rabbi 🤲😭😭😭😭
2026-08-01 19:52:30
5
fatimaabdullahiga6
mom jidda🎀🤍🎀 :
Dan Allah kina posting 🙏
2026-07-28 10:19:35
6
kbshowbari
kbshowbari :
Allah kabarmu da sunnah manzon Allah
2026-07-28 13:13:52
30
user4885477378815
meerah baby :
dan allah wannan labarin shekara nawa?
2026-07-29 11:47:34
5
user5879442908790
mariam :
amine amine amine
2026-07-28 09:00:25
5
abubakarraha66653330
AbubakarRaha😎 :
Amin ya Allah 🤲
2026-07-28 23:58:59
5
user6739147123766
A.sadeeq :
ameeen yarabi
2026-07-28 08:41:39
5
_albarka.hubandmore
Albarka Hub and more :
kadan daga ikon Allah kenan
2026-07-27 22:12:38
8
ashurah183
Ashurah :
wanna da gaske ne ya faru dan ni a unguwar aka haifeni kuma yanzu haka ina cikin unguwar
2026-07-29 13:59:17
11
dargoshiland
FANTAMI M U :
meya saa yanzu kika daina Post
2026-07-27 22:14:14
11
sirdeek04
SIRDEEK :
nakaranata wannan labarin amma hankalina yakasa dauka sbd dalilai kaɗan
2026-07-28 05:52:03
9
malanhamissouabdoulahi
hamisu abdullahi :
wallahi haka'ne maganaki👍👍👍
2026-07-28 15:47:35
5
To see more videos from user @s.meamalari, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About