@trtafrikaha: Kusan mutum 220,000 ne aka tilasta wa ficewa yayin da gagarumar gobara a Gironde ta tunkari garin Bordeaux da kimanin kilomita 15, yayin da gobarar daji ta ci gaba da faɗaɗa a dukkanin yankin kudu maso gabshin Faransa a ranar 26 ga Yuli. Wutar ta ƙone fiye da hekta 42,000 yayin da dubban 'yan kwana-kwana da sojoji suke fafutukar kashe gobarar. Jami'an Faransa sun yi gargaɗin cewa lamarin "ya yi matuƙar muni" yayin da jami'ai ke aiki don daƙile yaɗuwar gobarar ta daji.

TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 27 July 2026 19:58:44 GMT
4446
280
4
5

Music

Download

Comments

sani.muhammad091
Sani Muhammad :
Wlh kadan ma suka gani Allah ka kara
2026-07-28 13:35:49
0
mahamadumahamadu37
Mahamadou :
Allah ya kara
2026-07-27 22:02:12
0
maazu472
ma AZuo :
😢
2026-07-27 20:07:48
0
isa.kabo
Isa Kabo :
❤️❤️❤️
2026-07-28 06:12:36
0
To see more videos from user @trtafrikaha, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About