@giwar_maata: Labarin Budurwar da ta yanke Mazakutar Saurayinta saboda yaki aurenta shekara shida suna soyayya #bbchausa #bbc

Umaymah Sani Abdulmumin
Umaymah Sani Abdulmumin
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 27 July 2026 20:36:58 GMT
108431
8194
181
1495

Music

Download

Comments

abduldgwbackup1
abduldgwbackup1 :
Ummmm omg 😱
2026-07-28 08:49:01
0
babane236
Babane :
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un Duniya ta lalace, ba'a musu bulala ba'a hukuntasu kuma sunanan acikin KANO, sunanan acikin KANO. Narasa KANO wai wani irin... Ita wai shi ni KANO wani irin garine nikam wai shi? Komi KANO, Wanda ko Legos ba'a haka ko a Abuja ba'a haka ko a kaduna ba'a haka, inna lillahi wa inna ilaihi raji'un 😭😭 wannan Itace Tumbin giwan? Itace tumbin giwan?😢
2026-07-28 08:04:57
4
oumbanat27
oum banat :
hmmmmmm
2026-07-28 04:39:45
0
maishurafah
Mai shurafah :
Kai na rasa kano wanne irin garin ne, Komai Kano, Komai kano.
2026-07-27 22:32:50
10
dan.kasuwa.akwail
Dan kasuwa Akwailokaci :
l love you my good wife
2026-07-27 22:23:35
5
user5433249857287
Billy :
gaskiyarmagana Kano ku dage da addua
2026-07-28 06:30:25
8
yahayane08
Annabin dai :
mudai Kano saidai muce Inna lillahi wa inna ilehi rajiun
2026-07-28 08:12:58
3
aminuabubakar888
aminuabubakar888 :
Subhanalahi 😭 Allah ya shirya muna Al'ummar mu
2026-07-28 08:19:09
2
mansour6462
Mansour Abu ammar :
Tayi daidai
2026-07-28 07:48:10
1
sharifsaadatu
sa'adatu sharif :
Allah ya kawomana dauki
2026-07-28 04:26:34
4
izzaizza8297
IZADDEEN MUSA 💔😭✅💔😭✅💔🇳🇬 :
innalillahi 😭😭😭😭
2026-07-28 07:55:08
1
bappankareema
Mahmud Umar gangsisi :
Allah yakyauta
2026-07-28 07:27:01
1
ibirahim089
ibirahim089 :
SIM
2026-07-28 07:28:45
1
zano6479
saidu zabo :
to Allah kasamudace 😭😭😭
2026-07-28 07:30:02
1
mudassir37681
mudassir (zeezy)❤️‍🩹 :
komai kano🤣🤣
2026-07-28 07:42:36
1
user4572847139252
ابراهيم عبدالله :
سبحان الله استغفر الله
2026-07-28 07:27:29
1
inusa.hassan08
INUSA Hassan :
hhh
2026-07-28 07:13:23
1
user6113311310295
user6113311310295 :
Allah kiyaye
2026-07-28 07:15:15
1
wodisjasim
Wodis Jasim ★ :
KANO?
2026-07-28 08:21:30
1
alhaji_lawal11
Alhaji lawal :
sillam Masha Allah
2026-07-28 08:02:59
1
correctguy10
Umar Malle :
Malam ka yanke mata maganar ta wlh
2026-07-28 07:05:18
3
abdulkareem.ali62
Abdulkareem Ali :
Kano Kano kano komi
2026-07-28 07:17:08
1
ussambo20
UMAR SANI SAMBO :
Masha ALLAH
2026-07-28 05:52:49
1
To see more videos from user @giwar_maata, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About