Akwai method na hadda wanda ake amfani da "memory palace or any such method." Haddan zai yiwu amma "Alzabib" ba zai yiwu ya baka wannan daman ba. Full stop.
2026-09-02 16:20:16
3
Uncle J :
menene sunan wannan lecture din dan Allah
2026-07-29 10:07:15
3
أبو فارس :
do Allah a ina zamu samu complete
2026-07-29 18:41:16
2
@lbasari ❤️💯 :
shifa malam alqasim maganarshima haddace ammanfa sewanda yafahimta
2026-08-04 11:17:56
2
muhammad Dahiru :
kayyyy wlh qaryane
inda cewa kayi baiwa Allah yayiwa wani to da sai muce hkne
2026-08-09 22:35:50
1
yusufaminug :
Allahu akbar
2026-08-21 18:56:37
0
Abdulrazaq Ahmad :
jama'a a fahimta hadda yake nufii .
misali ka koyi Qur'ani amma ba hadda ba se daga baya kazo ka hadda ce..
2026-08-25 23:57:00
1
🎀Noorul_hayat🧢💫dan Aljannah :
Ammamn izu 2 zuwa nasi ko ? 😄
Alqur ani ba wasa bane jama a dan Allah mukiyaye
2026-08-27 22:13:08
0
adamouchitou :
ما شاء الله
2026-08-15 07:57:22
0
aminuabubakar888 :
Allah yasaka Da Alheri yakarawa Rayuwa Albarka
2026-08-05 21:25:14
0
Abba khaleel, :
hmmm Allah yasa mudace
2026-08-31 22:35:15
0
ISAH IDRIS WAMBAI :
Masha Allah
2026-07-29 08:20:17
0
Ismail Abdullahi :
allh zai iya yadda yaso
2026-08-16 14:15:37
0
MOKO SUNNAHTV :
Masha Allah 🙋🙋
2026-07-29 10:25:13
0
LM ashafa (assalaphy) :
اللهم زدنا علما نافعا وعملا صالحا
2026-07-28 16:44:17
3
Mus’ab_social🚚 :
menene azzabib dan Allah ?
2026-07-28 20:43:33
1
suhaib fashion designer :
ana cemasa lubbanuxxakar
2026-07-29 14:14:10
1
Sulaiman Muktar :
Allah ya kara wa imamul bukhari darajja
2026-07-30 16:51:03
1
Aminu :
wlh wannan haddar daga ALLAH ce a wannan zamanin karma ka fara kuma su labawa sunajin larabchin
2026-07-29 22:15:49
0
Oumar sidi :
Arabic gomme
2026-08-04 08:59:36
0
Tanimun Dari Abdou :
🥰🥰🥰
2026-07-29 17:43:59
1
Task Power :
@Abdul Aliyu
2026-09-19 16:32:55
0
إن اللہ مم ااصابرپز :
❤️❤️❤️
2026-09-23 09:02:48
0
محمد نزر بن هارون بن آدم :
🥰🥰🥰
2026-08-11 21:59:31
0
To see more videos from user @abdulsunnah3, please go to the Tikwm
homepage.