Duk Wanda baiji dadin post dinnan bah yamun like😭😭 Don Allah a daina saka yara acikin fada
2026-07-28 09:08:18
287
Mrs big sele💁🏽💕😜 :
Wanda hassan ya aiko ya zo munada meting
2026-07-28 08:41:31
191
Marietou Salifou :
amine ya hayyou ya kayyoum
2026-07-28 09:30:21
1
bintuharoon decor and more🎈✂️ :
Tsakani da Allah babu ruwan khadija 🥺
2026-07-28 08:45:43
138
Oumamani :
Jama a 🤔Wai kunmanta da tarihin Annabi lbrahim ne???ba abinda zai sameta insha Allah 💔🥺🙏
2026-07-28 09:36:28
63
Auntie hanim 💫💚 :
In sha Allah yarinyar nan zata gama da duniya lfya bataji ba bata gani ba kuke zagin ta uwarta ce tayi muku ba ita ba in sha Allah duk abinda kukyi mata sai allah ya saka mata ba dadewa ba
2026-07-28 09:10:08
43
yar marafa :
Hassan wanan posting din bama tare dakai ita maiye nata🥺
2026-07-28 09:04:01
43
momzaara :
dukda munakin halin uwarta bekamata muyiwa yarta mummunan maganaba. Khadija Allah yamiki albarka yabaki miji na gari
2026-07-28 09:51:38
10
khadija adam :
subuhanallah😭😭😭:Duk Wanda baiji dadin post dinnan bah yamun like😭😭 Don Allah a daina saka yara acikin fada
2026-07-28 10:26:32
8
🎀fateema🎀 :
duk wanda hassan ya turo shi nan ya mun like 😭😂
2026-07-28 08:54:01
18
abubakaribrahim3160 :
uhmm Kai Hassan make-up 🥺😁🫢🫢🫢
2026-07-28 10:28:19
0
everythingbyizzerty :
We’re not in support of this 💔💔💔💔😭😭😭😭Dan Allah kucire epistle dinnan😭😭😭
2026-07-28 10:48:40
0
Abba~ibraheem :
Wnn be daceba i sweer
2026-07-28 09:59:52
0
Amanar Princess❤ :
ba aminba wllh laifinwani bayashafan wani
2026-07-28 09:48:24
8
Fauzarh Aleeyou🎀💕🦋! :
Hassan ne yh turo mu Amma Samm banji ddin videon bah🥺
2026-07-28 08:49:58
10
Xmuskhad.disg and more👚🧥👗🥿 :
Innallilah wa inna ilaihir raji un🥺😭
2026-07-28 08:43:02
6
oum Nour ♥️ :
innalillahi wa'inna ilaihirraji'un ubangiji yatsare yayan kowa Kai kuma mai fa'dan hk ubangiji ya ninka kalamanka ya koma kanka da ahalinda yasa anyima Yar cikinka agabanka
2026-07-28 09:03:25
6
💖🥰😍MRS YUSOUF💖🥰😍 :
Ta ja ma yarta😭😭😭
2026-07-28 08:51:17
6
Sayyada_xx :
Aa dan Allah karamar yariny ce
2026-07-28 08:36:20
9
humaira❤️💕abarwa allah💕❤️ :
Tajawa yarta baki
2026-07-28 08:38:27
5
Umsath :
Aa gaskiya muda uwata muke bada itah bah sbd kucireta aciki Allah yamiki albarka 🥰
2026-07-28 10:56:23
1
diyarmother :
Duk abunda kafada Akan wnnn yarinyar dabataji taganiba ubangii Allah ymayarma kanka d zuriya arka Allah ymayar d masifar kan kannenka d yayan dazaka haifa 🙏🏻😭
2026-07-28 10:14:19
0
Ummi🌸🌺 :
Allah ba ameen bah wlhy
2026-07-28 10:04:56
2
To see more videos from user @yarshanjini, please go to the Tikwm
homepage.