@sarauniyar.avatar: Asirin Diamond yana ƙara shiga haɗari! 😳 Ta kira Tahir cikin tashin hankali bayan matar Khalil ta ɗauki hotonsu. Shin me Tahir yake shirin yi? 🤯 Kada ku rasa episode na gaba domin gaskiya na shirin fitowa fili #gidanrikicidanadama #SarauniyarAvatar #HausaSeries #episode21 #hausafilm
Sarauniyar Avatar
Region: NG
Tuesday 28 July 2026 08:15:21 GMT
Music
Download
Comments
suraiya_muhammad :
next part
2026-07-28 22:31:59
0
🎀Chef Ninerh's cake and more :
Gsky Allah ya kara basira🥰🥰🥰md tag me for the nxt pls
2026-07-28 08:40:11
1
Hauwa🤍 :
Allah ya qara miki basira
2026-07-28 11:19:46
0
munisa adamu :
wlh lna so wanna Shirin sosai🥰🥰🥰
2026-07-28 08:38:34
1
user984784626813 :
inaso chirin please next 🙏
2026-07-28 09:53:23
3
Aysher001 :
congratulations doctor mufee aiki yayi kyau muje next tagged sister
2026-07-28 09:31:26
2
user1075442762990 08068902421 :
inaso shirina sosai wlh next da allah
2026-07-28 08:55:54
7
Fashion xehra :
wlh ina so wanan shirin 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-07-28 08:25:16
3
Xaaraaah5 :
Wow ma sha Allah muna gdy Allah yqara basira
2026-07-28 12:08:48
1
❤️maman Ra'is :
kai Masha ALLAH
ALLAH ya kara basira
2026-07-28 09:21:41
1
Khadeejah yahaya Arxuka😚😍😘 :
congratulations doctor mufeee🥰
2026-07-28 08:31:03
2
baby🥰 :
Masha Allah amma kada akwacemata waya
2026-07-28 08:30:35
1
LIFE 💕 :
Please kiyi mana na 2 yanzu 😂
2026-07-28 10:52:12
4
فضيلة الخير🥀✨🌹 :
🥰
2026-07-28 08:50:30
1
ayshaty💝🥰🌹 :
wlh Ina jin dadin Shirin nanan sosai 🥰
2026-07-28 09:33:12
0
Dan sambo :
gaskiya yayi kyau sosai🙏🙏🙏
2026-07-28 08:56:03
0
khadijamuhammad780 :
Masha allah yayi dadi🥰🥰🥰🥰🥰
2026-07-28 08:42:16
0
ALLAH SHINE SARKI :
Masha Allah mugodi soisa
2026-07-28 22:19:41
0
Aminatu Muhammad :
next please
2026-07-28 22:16:14
0
zeinabou :
part 22
2026-07-28 11:27:32
1
Mrs hubby 🫀👑🔐🤍 :
wllh yayi Dadi Dan Allah next pls
2026-07-28 22:22:09
0
user4963978152601 :
Masha Allah
2026-07-28 22:20:59
0
user53339613041316 :
next
2026-07-28 22:29:11
0
billy :
nide Har Banso yakare😅
2026-07-28 19:51:17
1
Zenabou Mijiyawa :
la suite
2026-07-28 09:05:43
0
To see more videos from user @sarauniyar.avatar, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.