@thenudgehubstudio: Me yasa aka fi tsoron abun da jama'a za su ce fiye da samar da adalci? Hajja ta bayyana babban kalubalen da ke hana mutane kai rahoton laifukan fyade a cikin al'umma, kunya da tsoron abin da mutane za su ce. Cikkaken episode na kan YouTube channel dinmu mai suna Nudge Studio #TogetherWeNudge #NudgeStudio #ArewaPodcasts #BreakTheSilence @HajjaTheMidwife