@asisi_beauty: Alhamdulillah! Gwamna Danmodi ya kai wa Dr. Nana Halima Sulaiman Zakari ziyara ta musamman a ofishinta da ke Abuja. Wannan ziyara alama ce ta girmamawa, haɗin kai, da kuma yabawa ga irin ayyukan alheri da ci gaban al’umma da take gudanarwa. Muna addu’ar Allah Ya ƙara ɗaukaka, hikima, lafiya, da nasara ga shugabanninmu, Ya kuma sa wannan haɗin gwiwa ya zama alheri ga al’ummar Najeriya baki ɗaya. Amin. 🤲