@yusbatech: Yadda zaka ɗauki screenshot a wayar ka ba tare da ka taɓa wayar ba: Abin lura: 1. Technology fa duniya ne 2. Yanzu baka bukatar saika danna waya kafin waya tayi wani aiki 3. Kuna sharing domin yan uwa su amfana. #Yusbatech #screenshot #viral #reels