@marke.herbal.medicine: Masu ciwon ƙoda, idan kana fama da matsalar ciwo ƙoda kar ka jarraba wannan. Naga wani na cewa haɗa lemun tsami da zuma suna maganin ciwon ƙoda wannan ba gaskiya bane.📌 Wannan zancen bayada tushe a fannin kimiyya kai ko ta wane fanni wannan zancen babushi. Kawai shirmene ake tallata muku.📌 Lemun tsami da zuma basa maganin ciwon ƙoda. ✔️Zuma na ɗauke da sinadarai wanda yake yana kare kwayoyin halitta, ba maganin ciwon ƙoda bace. 📌 ✔️Lemun tsami na ɗauke da citrate, wanda a wasu mutane zai iya taimakawa wajen rage samuwar wasu nau’ikan duwatsun ƙoda (kidney stones), amma ba ya warkar da cututtukan ƙoda.📌 Saboda haka, idan kana da ciwon ƙoda ko kanajin alamomi. kamar ciwon baya a gefen ƙoda, kana ganin jini a fitsari, kumburin kafafu da fuska da kumburin ciki, ko canjin yawan fitsari. yana da muhimmanci a je asibiti domin a gano musabbabin matsalar kuma a ba da maganin da ya dace. ⚠️Kudaina dogora da magungunan garjiya saboda masu maganin gargajiya basa binciken matsala magani kawai suke bayarwa.

Marke.herbal.medicine
Marke.herbal.medicine
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 28 July 2026 20:51:47 GMT
11499
465
8
46

Music

Download

Comments

falmata.mustapha8
ummu samha collection :
2026-07-29 20:02:06
0
lastking1965
Lastking0438 :
Ana iya amfani dashi a matsayin rigakafi?
2026-07-31 13:10:12
0
bee.aycha7
Mrs :
marke herbal medicine Allah ya taymaka alfarman an nabbi ni wlh na haihuwa 😭
2026-07-29 20:12:23
0
yusifyakubu34
yusifyakubu :
ma sha Allah kuna inada zama
2026-07-29 15:53:04
0
drhafeezlawal1
Dr YUGUDA HERBAL PHARMACY 🌲 :
😍😍😍😍😍😍😍
2026-07-29 05:16:12
1
alhaji.ibrahim248
Alhaji Ibrahim :
🥰🥰🥰
2026-07-29 16:32:25
0
abacartanimoun
Abacar Tanimoun :
🥰🥰🥰
2026-07-29 21:44:51
0
To see more videos from user @marke.herbal.medicine, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About