@mister_yunus3: Yadda Hukumar Hisbah a Kano ta kama wasu mata masu yawo da shigar banza a Kano.

Mr. Yunus
Mr. Yunus
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 28 July 2026 22:53:56 GMT
27366
1415
61
305

Music

Download

Comments

ummityaliyu
ummyta :
wai shiga sukayi Koko awaje suka kamaku kumin bayani please
2026-07-29 21:39:25
8
ibrahimumar792
𝐼𝐵,𝑦𝑎𝑟𝑜𝑛 𝑇𝑀𝑌𝑂𝐿𝐴✈️ :
Wlh baza’a taba Dena iskanci ba a duniya kawai ayi addu’a allah ya shirya 🙏
2026-07-29 22:58:35
7
officialmouhdsani
Muhd~Apple~Links :
Saura 1410 hotel Dan Allah kuje chan🤣❤️
2026-07-29 23:25:46
2
rabealiyu07
✨BIN_ALI_MBR🎙️ :
innallilahi Kano 😅
2026-07-30 10:00:51
2
ummeehadejia
ummeehadejia :
ya hayyu ya kayyumu 🤲 kakaremana rayuwarmu kasa mugama Da duniya lapia 🤲🤲🤲🤲
2026-07-30 05:21:45
3
realmeeraah
Meerah :
tofah Allah yasa mudace
2026-07-30 13:54:11
1
bashirtijjani4
Bashirtijjani4 :
innalilhiwainailaihirajiun allah ubangiji kashiryamana zuriya
2026-07-30 02:02:36
3
saadatusanikhalil
saadatu sani Khalil :
allah yashirya mana zuria
2026-07-30 06:57:07
2
alameen3424
ÆL ĀMËËÑ💯✔️ :
innalillahi 😓😓😓
2026-07-30 01:11:46
2
nagurasaone
nagurasa🦂001 :
allah yashirya
2026-07-29 11:18:43
2
muhammadabubak6566
Jigawa 001 :
slm da Allah nason hukuma hisba tana kokari pls bansani ba ko a photo ne haka yakamata ache hukumar hisba tana kokarin aiki da mata musamman kamar wajen zuwa kame kamar hotel Allah yasa muda che Amin
2026-07-30 12:21:22
2
surajyakson
surajyakson :
komai kano komai kano
2026-07-30 09:36:05
1
nurakarshe
Nura Karshe :
A sati biyu har cinikin ya fada🤣🤣 Abin ba wahla ma
2026-07-29 16:24:08
9
makwarari
makwarari :
Ambada 20k. Kawai don su gaisa tom wani gaisuwa ne wannan
2026-07-29 17:18:27
7
excellencykg
EXCELLENC¥•CfR :
20k ce sila 😂😂😂😂😂
2026-07-30 11:22:58
3
dr.fayeeeeezssiren
Fa'izah Muhammad Usman :
Kamrya ku gaisa?😂
2026-07-30 12:31:12
3
ayyah42
ayyah💕 :
Allah kashiryar damu da shiriyar ka Allah ka tsare imanin mu ya Allah suma Allah kashiryar su damu su da zuriar mu baki daya🙏
2026-07-30 10:43:17
3
ahmatijjani615
ahmadtijjani561 :
wannanfa ba addini bane
2026-07-30 10:22:05
3
elhajimk
كامل ضاهيرو الحسن :
Duk ga su Tahir dasu ni’ima da sauran manyan hotels Amma bakwa iya zuwa Allah dai ya kyauta kawai.
2026-07-30 05:31:36
3
yargovernorcollection3
yar🌸governor🦋collection6 :
Aiko kun gaisa😂
2026-07-30 12:59:52
3
anaszayyanadam
Anas shankhan :
yanzu hotel ma ba tsaro kenan
2026-07-30 05:37:19
4
lawaliisiya513
Lawali Isiya :
komai a kano😆😆😆
2026-07-29 16:26:39
2
mairago89
Mairago :
Saboda a gaisa aka kama daki a hotel ?
2026-07-30 06:05:25
3
To see more videos from user @mister_yunus3, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About